YADDA ZAKAYI CONNECTED WLAN, WIFI NA WAYARKA KAYI BROWSING A COMPUTER - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Saturday, June 16, 2018

YADDA ZAKAYI CONNECTED WLAN, WIFI NA WAYARKA KAYI BROWSING A COMPUTER

YADDA ZAKA YI AMFANI DA WLAN, WIFI NA
WAYARKA KO KOMPUTA …

Yanzu
kamfanonin masu qyara waya sun kai
maqura gurin fiddo da waya masu sauqaqa
al’amuran yau da gobe, wayoyi masu wifi ko
kuma a rubuta wlan wato wireless zasu iya
browsing ba tare da layi a jikin wayarsu ba
kuma ba tare da modem a komfuta ba kuma
duk application me amfani da wireless suma
zasuyi aiki da ita kaman opera da whatsapp,Facebook da dai sauransu……

Kaman yadda kuka
sani wayoyi da dama suna zuwa da wireless
musamman wayoyi qirar blackberry, android
(ko wace iri), wasu daga cikin symbian da
java, windows phone, iPad wato ios kenan…

ita wireless ba installing dinta akeyi ba,
zuwa take da wayar domin dole se akwai
wireless card ko ic a jinkin na’urar me
wireless…

To yawwa, now we can move on
to connect our wireless enable devices…

Mataki na farko: ka tabbatar akwai wireless
coverage a kusa dakai, ko jami’a, manyan
kamfuna, café’s, shoping mall, plaza, da
makamantan gurare da akan iya saka
wireless router… Idan akwai Wireless : se ka
kunna wifi din wayar ka, idan baka sani ko
akwai ba, just kunna wifi dinka ita zata fada
maka idan akwai wireless ko babu, zata
kama available wireless sannan ta fada
maka ko open ce ko kuma wep/shared key
aka saka mata, Idan open ce: zaka iya
connecting ba tare da ka saka password ba,
se kayi browsing kyauta, misali abokin ka ya
kunna hotspot dinsa kuma be saka password
ba, ofisoshi domin ma’aikata suyi amfani da
ita…

Idan wep ce: to dole se kasan
password din, misali café koda ba wep aka
rubuta ba zaka samu dai an kulle tad a
password, se ka tambaya ina wireless take a
area din ko kuma ka duba café ka biya kudi
se bude maka… Haka zakayi domin
connecting da wireless… Nasan zakace shin
mene ne hotspot kuma, ana wata ga wata,
ba’a gama fahimtar wireless ban a dauko
hotspot…

Nasan yanzu ka riga ka fahimci
mece ce wifi kuma zaka iya connecting
dakan ka…

next se musan mene ne wireless
hotspot ko usb tethering wacce suke zuwa
da waya android ko blackberry latest masu
zafi a gari…

Hotspot feature c eta kowace
android wacce take bada dammar ka kunna
ta domin masu wifi a wayarsu su ga wirless
dinka da sunan da ka seta mata domin suyi
amfani dam b din wayar ka ko kudin da ka
wayar ka suyi browsing a tasu wayar ba tare
da an taba masu kudi ba, in kaga dama
kaima ka saka password.

Zaka iya business
da wayarka idan tana da hotspot, zaka iya
kunnawa masu buqatar internet suyi
connecting kuma ka caje su kudi yadda ya
kamata, Zaka iya kunna hotspot ne a
qarqashin wireless connection cikin setting
din wayar ka, idan ka bude se ka nemi
tethering and mobile hotspot..

ka bude kaje
settings tukunna ka saka mata suna da
password, duka wanda zeyi connecting zega
sunan da ka saka kuma zega se kai ka bud
eta da password din…

kada ka fadawa
mutane faswod dinka dan idan anyi
connecting kai bazaka sani ba balle ka
kulle… Hotspot wata abace me kyau wanda
kai me amfani da wayar android bazaka
buqaci modem ba idan kana da computer,
kayi subscribing da layinka sannan ka kunna
hotspot din idan computa din tana dashi,
koda kuwa komputar ka bata da wifi don’t
worry, u can still connect by using the USB
Tethering, find a compatible use cable
mostly wacce tazo da wayar se ka jona ta a
comutan, ka hada wayan ka da computa ta
usb kenan…

Idan kayi haka se kaje dsame
place inda ka kunna hotspot, zaka ga yar
box ance USB Tethering, wannan box din
zata baka daman tickin dinta ne amma dole
se ka hada wayar da koputar ta usb cable
me kyau, kana kunnawa ka kalli komputar ka
zaka ga network ya kawo, amma dole se ka
kunna data connection din wayar ka sanna
zata fara browsing….:

ask your question
related to wifi/hotspot xuwa gobe war haka
inshaAllah mun gama amsawa kowa
tambayar sa..

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad