YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Part-2 - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Friday, March 9, 2018

YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Part-2

bissimillahirrahamanirrahim

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Dan Musa Matallawa
Whatsapp 08066424976
MARWAN ya qare mata kallo tun daga sama har
qasa
Rigace da zani daban 'dankwali daban.

sae qaurin hayaqi take Amma tana dakyau
yarinyar.

Yace wanene isma'ila tace 'dantane
Kuma mugune bashi da imani. Halinsu daya da
ita
Tanada 'ya mace lantana.

Lantana bata da kunya kullun sae tamata rashin
kunya amma bata dukanta. Nikuma dabanayi
mata kullun sae tadaken. Tahanani abinci
Yace to wayake baki tace Hajjiya ce
Yace wata hajjiya tace Hajjiyan nan gidan da
kafito
Yace ok cigaba ina jinki
Tace saenayi kwana biyar take barina nayi
wanka wae dan nayi bandaro Kar nasami mijin
aure.

Duk rancin kasuwa saita siyama lantana turare
da saban kaya tare da kayan kwalliya
Ni bata siyamin
Kuma sae nayi talle so ha'du arana
Dasafe na'dau tallan koko idan nadawo na'dau
shinkafa da wake idan nadawo na'dau cincin. Da
dare kuma na'dau goro
Yace what meyasa
Ta lankwashe kae tace bansan me yasa ba
Yace kina sallama kuwa akan lukaci tace eh
inayi inna faki idanta
Yace saima kin faki Idanta tace eh
Dan tace indenayi sae zan kwanta na ha'da
gabaki 'daya
Yace itace ta haifeki
Tace aa wae maharfiyata tarasu tun'ina 'yar
shekara uku. Babane ya raineni yace baban naki
yana ganin abinda yake faruwa amma baiyi
magana ba
Tace babana yanada zafi sosae lukacin da yake
da fly baya yarda tamin mugunta ko ka'dan
amma yanzu da baida fly yanaji yana gani take
ganamin azaba bayanda zaiyi
Yace wane rashin fly yake tace
Nima bansaliba kawae nadawo daga talle ranar
naga naganshi akwance baya iya tashi.
wae ya dawo daga kasuwa kawae yana shiga
'daki yayanke jiki yafa'di
ba'irin maganin da ba'a bashiba amma Sam yaqi
aiki akansa
Baya iyayin komae saidae magana.
Yace kun kaishi asibity tace aa aibashi da ku'di.
dama Babah Larai ce me ku'di amma tace ko
sisinta bazata kashe gun sae mishi maganiba
Dama abokinsa ne malam ya'u yake kar6amae
maganin shima bawani qarfine da shiba
Yace yanzu akan 35 kike zaune anan
Tace miye 35 yace tanatin da biyar
Tace oho
Yace bakya zuwa makarantane tace ina zuwa ta
Allo
Da yamma shima saida babana yayi da gaske
take barina asati naje so uku
Yayi shuru
Can yace ta boko fah
Tace ai bamu da ita aqauyan nan
Dama Adamu ne kawae yake zuwa birni yayi
karatun bokwan
Wlhi inaso
Duk qauyannan shi ka'daine wanda yake karatun
boko
Yagane Adamun da take nufi.....................

Ku biyo ni domin cigaba

www.shafinhausa.tk

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad