Cikakken Sakon Tsohuwar Jaruma Fim Ummi Zeezee Zuwa Ga Yan Nigeria - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Thursday, June 28, 2018

Cikakken Sakon Tsohuwar Jaruma Fim Ummi Zeezee Zuwa Ga Yan Nigeria

Ga Sakon Tsohuwar Jarumar Fim Ummi
Zeezee Zuwa Ga Yan Nigeria Ta Rubuta
Wannan Sakon A Shafin Instagram Dinta
""Salam dear nigerians ,wasu suna amfani da
sunana a face book sunamin karya iri iri da
kuma bata suna a gareni Wanda ina kyautata
zaton masoyan APC ne.

hakan ya samo
asaline domin sunsan bana shiri da boss
dinsu Mr president.last week sun hada
hotona Dana wani gardin banza a daji wai
yana lalata dani sukaga hoton baiyi tasiri ba
domin Allah ba azzalumin bawansa bane
baya kuma kama bawa da laifin da bai aikata
ba.to da suka ga hotona da suka hada da
gardi Wanda kuke cewa timaya ne baiyi
tasiri ba sai kuma suka dawo suka ce wai ni
yar shi'A ce,shima suka ga baiyi tasiri ba da
suka dangan tani da shi'A.sai kuma yau
suka sake cewa wai na fita daga shi'A har
na dawo ina addu'a Allah ya dauwa Mar da
"sir zazzaky " a gidan yari .to karya ake min
ni Sam banyi maganah akan sir zazzaky
cewar Allah ya dauwa Mar dashi a gidan yari
ba domin ni ina tsananin girmama sir
zazzaky saboda sunansa daya Dana
mahaifina kuma ni aduniya duk mai sunan
mahaifina to ina daraji shi saboda duk mai
sunan kallon uba nake masa a sakamakon
kaunar da nakewa babana sosai.dan haka
karya akemin .

Kuma ku masu son batamin suna ina son ku
sani cewa annabi Muhammad s.a.w.yace :in
duniya zata taru bata ISA ta daurawa bawa
abunda Allah bai dauramasa ba na masifa ko
alkairi haka kuma yace in da duniya zata taru
bata ISA ta daukewa bawa abunda Allah ya
daurawa bawansa na masifa ko alkairi.

dan
haka na dogara ga Allah kuma zai kare ni a
bisa sharrin da kukemin iri iri akan
buhari.sannan naji kunce na tuba wai na
dena adawa da buhari ko ?to shima karya
kukemin.ni yanzu ma na fara adawa dashi
indai akan siyasa ne ,nagode.
daga ummi ibrahim(zeezee)""

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad