- Wani babban fasto a jihar Ebonyi ya
karbi musulunci bayan yayi mafarki
- Faston dai ya bayyana cewa ba kudi ne
suka sa ya karbi musulunci ba
- Yanzu haka Faston ya dukufa wajen yin
wa'aza domin daukaka kalmar Allah
Wani babban faston da kawo yanzu
ba'a bayyana sunan sa ba daga jihar
Ebonyi ya karbi kalmar shahada kuma
tuni har ya soma shiga kauyuka yana
wa'azi domin daukaka kalmar Allah.
Shiriya daga Allah: Babban fasto ya karbi
musulunci a jihar Ebonyi bayan yayi mafarki
Shi dai faston wanda faifan bidiyon sa
ya rika yawo a kafafen sadarwar
zamani ya bayyana cewa ko kusa shigar
sa musulunci bata da alaka da kudi ko
wani abun duniya domin kuwa iyayen
sa masu kudi ne.
No comments:
Post a Comment