Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Sunday, June 24, 2018

Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura




A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron

fina-finan Hausa, Ramadan Booth zai angwance,

to abu yazo, anan Ramadan dinne da amaryarshi

suka dauki hotunan kamin biki suna cikin

annashuwa.

Rahotanni sun bayyana cewa ranar 30 ga

watannan za'a daura auren, amma kamin zuwan

lokacin akwai shagulgula kala-kala.

Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu

zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad