Tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankw
aso ya bayyana cewa ba haka kawai bane ya kaur
acewa taron gangamin zaben APC da aka yi a
Abuja tun ranar Asabar.
Kwankwaso ya ce gudun a samu tashin hankali ne
ya sa shi da jama’ar sa suka ki halartar taron.
” Na farko dai uwar jam’iyyar da ta wuce bata ami
nce da zababbun wakilai na bangaren mu ba.
A d
lilin haka muka ga tunda ba a amince da na mu
wakilan ba, idan muka zo za a iya samun baraka
a wajen taron
” Kowa ya ga abinda ya faru a rumfunar Jihohin I
mo da Delta inda aka yi ta kai ruwa na tsakanin w
akilan bangarori biyu.
Akayi kacakaca da kujerun
rumfunar sannanwasu ma suka sami rauni.
” Da mun zo da kila abin yafi nasu muni, shine yas
a kawai muka ce a hakura a kaurace wa taron.
Kwankwaso ya kara da cewa yana yi wa sabbin z
babbun shugabannin jam’iyyar fatan alkhairi da fa
an Allah yasa su iya hada kan jam’iyyar.
Idan ba a manta ba da yawa cikin ‘yan kungiyar s
abuwar PDP basu halarci wurin gangamin ba sai d
ai kuma an kammala taro lafiya sannan tsohon g
wamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ne aka zab
a sabon shugaban jam’iyyar APC din.
No comments:
Post a Comment