WAJE BIYAR (5) DA DAN
ADAM KE AMFANA DA
AYATUL KURSIYYU
1. Karanta kafa daya (1)
kafin fita daga gida, Allah
Zai aiko Mala'iku dubu
saba'in (70,000) su tsare
ka/ki har sai ka/ki koma
gida.
2. Karanta kafa daya (1)
kafin shiga gida, talauci
bazai shigan maka/ki gida
ba
3. Karanta kafa daya (1)
bayan alwalla, darajar ka/
ki zata daga sau saba'in
(70) a wajen Allah
4. Karanta kafa daya (1)
lokacin kwanciya, Allah Zai
aiko Mala'ka daya (1) ya
tsare ka/ki har lokacin
daka tashi
5. Karanta kafa daya (1)
bayan kowace Sallar
farillah, mutuwa kawai
zata hana ka/ki shiga
Aljannah.
Ma'ana da zaka/ki mutu a
wannan lokacin Aljannah
zaka/ki kai tsaye insha
Allahu Allah Ya bamu
dacewa, amin summa
amin.
YAWAN AMBATON ALLAH
YAYIN KWANCIYAR BACCI.
Yana kara lafiyar bacci
cikin nitsuwa,
Bacci cikin nitsiwa yana
kara kaifin hankali,
Kaifin hankali kuma yana
sanya kyayyawan tunani,
Kyayyawan tunani kuma
yakan sanya mutum yaji
tsoron Allah,
Tsoron Allah kuma yakan
sa mutum ya kyautata
ayyukan sa,
Kyawawan ayyuka kuma
suna sa mutum ya dace da
Rahamar Allah.
Saida Rahamar Allah ake
shiga Aljannatul firdaus.
Allah ya sa mu dace.
Duk wanda yayi
forwarding Allah ka biya
mishi/mata bukatun shi/ta
na alkhairi.
Amin
No comments:
Post a Comment