BODYGUARD DINA. - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Wednesday, March 7, 2018

BODYGUARD DINA.


   BODYGUARD DINA.
     By Khaleesi

           03.
  " ban san wayafi worse bah cikinku keda aunty jameela, ace ana munar dawowar babanku amma kunki zuwa".
  "Nashirya Allah zanzo amma kishiyar aunty jameela ta batamin kaya, kuma ina ganin uncle ya hana aunty jameela zuwa da tare zasu tafi"
    "Ya daddy yake, mommy fah"
  "Duk suna nan gida for now, i can't believe bazaku zo bah, kuma daddy yaso ganinku"
   "Kaman bamuje ganinshi bah da suka dawo, kuma uncle ya fada mana duk abinda ya faru da yadda wani yazo ya taimakesu"
   "Daddy yace ze zo yau, ina san in ganshi nima, dan yayan uncle Yusuf kin sanshi ay friend din daddy meh Security Agency dinnan"
  "Na ganeshi yana san tsokanan mutane"
   "Yap shi"
    "Kice ma mommy da daddy sorry bamu samu zuwa bah"
       "Ki kirasu ki fada da kanki manah"
    "Dan Allah khadija karki manta"
       "Toh safwana zan fada karki dameni"
     "Bye"
      "Bye"
   
    Dama yasan haka zata kasance, mutane iri iri kowa na sanye da kaya masu tsada an taru anata ci da sha da sunan taron murna, at least wa yanda ya taimaka are genuinely happy to be alive dan har gajiya yayi dace masu bakomai aikinshi yakeyi basai sun godemai bah, uncle dinshi ya hango yana wasa da dariya da wata yarinya meh sanye da riga da siket fuchsia yana ta daukan ido, kusa da ita kuma Alhaji Abdulrazaq ne da surikinsa Honourable Marwan, dayake ya saba ko ina yaje he's always alert  sai yabi kowani kusurwa da kalo tareda assessing duka mutanen wurin koh zega wanda yasha jinin jikinshi, komai lfy ya lura by the time daya gama checking ko ina, ya lura yanxu ba yarinyar acikin dattawan da aka yi taron dansu, tie din wuyanshi yayi adjusting, ya cigaba da kallon ko ina, idonshi yakai kan wani mutumi dazu shi kadai ya ganshi yanxu ma shi kadai ya sake ganinshi, girgixa kanshi yayi sannan yace kaima din ay tsaye kake kai daya kana bin mutane da kallo, besides kafin ka shigo inda ake party din mah sai anyi checking kusan sau uku, in kana cikin motar in zaka shiga hotel din da kuma in zaka shiga hall din da ake party din. So don't worry ya fada ma kansa now ina ushers yana san drink time to let loose.
    Koda ta dauki drink daga usher din batayi mamakin ganinshi bah dan tunda aka fara yawo da refreshments data shanye drink dinta zata ganshi a gabanta, yanxu ma tana daukan sabo bayan ta aje kofin tsohon tayi mai murmushi, shima yayi wanda beh kai idanunshi bah bata kawo komai a ranta bah dan ita a ganinta haka ya kamata a bata kula na musamman , tana waigawa taga ana kallonta, taso ta gane waye sai ta nufi wurinshi shi kuma ya kauda kai,
      Bata sanni bah me yasa zata zo nan, sai ya maida hankalinshi kan usher din daya bata drink yana son yai signaling ya bashi shima, straight usher din ya nufa direct zuwa mutumin da Raees ya gani shi kadai yanxu har taba ya kunna, usher din yayi making show din bashi ashtray anan ne ya lura ba ashtray kawai sukayi exchanging ba hadda wani karamin abu kaman paper, ta gefen ido ya koma kallonsu dan karsuyi zargin ya gansu, yarinyar ya gani tana hira da wasu samari da yammata,hankalinshi ya maida kan wanda yake zargi yaga mutumin yana shan taba yana kakkabe tokar saman ashtray din da aka bashi sannan yaga ya bi hanyar fita da sauri training din Raees ya motsa, ya fara binshi ta yadda baze san ana binshi bah, har saida ya kai parking lot sannan raees yaga mutumin na dube dube dayaga ba kowa sai ya nufI wata mota can karshen parking space, bayan motoci ya dinga labewa har saida yakai mota dayace tsakaninsu da target din da yake bi, dariya yaji
    Muryar maza hudu, ya fada ma kanshi,baze je ya tambayi business dinsu a wurin bah dan four to one is not fair bakaman yanxu da beh gama warkewa bah,saurarawa yayi dan jin abubuwan da suke fada, bayan ya tabbatar da yaji mai isarshi sai ya fara jogging a hankali yana barin wurin, securities din wurin ya nuna ma badge dinshi sannan ya fada masu abinda yakeso suyi, suka raba jaha shi tare da securities hudu sannan wasu suka tafi parking lot dan kamo wayancan.
    Daga sama kawai taji an kabar da kofin dake hannunta da mammaki tareda masifa ta juyo taga ko waye, lokaci daya kuma wurin yayi tsit
      "Ku tattaro duka ushers din wurin nan gaba daya"
    "Yes sir" suka fada securities dinsu duka
      "Waye kai, kana fama da matsalar tabin hankali ne"
      Beh kulata bah instead sai ya fara neman usher din da ke ta bata drinks tun dazu.
      "Raees meye haka,meye dalilin abinda kayi"
       "Uncle ina zuwa" khadija ta fara masifa harda yan tayi, shi kuma idanunshi sai surfing crowd din sukeyi yana neman wani target
       "Gotcha " ya fada ya nufi dan saurayin da securities din suka taho dashi tare da sauran ushers din, yana ganin Raees ya nufoshi ya yarda tray yana san ya gudu amma ina, raees ya cha kumoshi ta wuya sannan ya jawo har gaban khadija.
      "Right now akwai wasu mutane guda hudu a waje da security suka kama, sun biya wannan yayi making sure yasa maki abu cikin drink, and yayi succeeding dan tun dazu kike sha, gsky nake fada"ya hankada saurayin wanda ke tsugunne da kafa
       "Yes, kumin afuwa sani sukayi, ni ban san komai bah"
    Nan kowa ya fara tofa albarkacin bakinshi shidai yasan ya kalli uncle dinshi wanda yayi mai nuni daya zo, be bi hanyoyin daya kamata bah dan cikin taro ne kuma ba'a san a tada hankalin al'umma dan haka ya daga ma uncle dinshi kai sau daya sannan ya cigaba da abinda ya kamata,
  "Calm down everyone, babu wani abun tada hankali, enjoy" sai ya rike usher din suka nufi kawun shi sauran kuma aka barsu suka koma kan aikin su, Khadija dai kyarma ta fara dan ta zata ☠ poison take ta sha
  "Daddy " ta fada da dan kuka kuka bayan tabi bayan  su da suka shiga cikin wani daki
  "My baby, wani irin abu kuka bata" kafin a bada ansa taji amai ya taso mata.
     Taku har kullum khaleesi. 🤗

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad