SIRRIN MALLAKAR MIJI - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Thursday, March 8, 2018

SIRRIN MALLAKAR MIJI

aslm sabon posting 

sirrin mallakar miji



Gawani dan sirrin mallakan miji ba boka ba malam yar uwa gwada kigani
Da farko ki kasance maihakuri da juriya
na 2 ki xama me kauda kai ga Abin hannunsa sannan kullum ki kasance da gode masa ko ya miki
ko be miki ba ki kasance me yawan karanta Alqur an ki kasance cikin tsafta Gidanki ko ina qalqal jikin ki
pespes ga qamshi na fita ta ko ina A jikinki karki bari ya fita da bacin rai A'a wannan kuskurene
babba yar uwa ki tabbata me Gidanki ya fita da farinci yar uwa kafin yadawo ki gara Gidanki
da "ya"yanki da ke kanki kin jera masa Abincinsa kin
ajeye dukkan abinda yake buqata sannan ki tanadi kalamai masu dadi dana bandariya da kinji
shigowarsa ki sauri taroshi ki Run............

mijinki karki shigo dashi cikin........

Harsaikin
tabbatar kinsashi dariya kinmantar dashi da duk wata damuwa da hadu da ita awurin sanaansa ki fada masa kalami me dadi da kwantar da hankali
da ya qarasa ciki sayyaga yayansa tastas suma ga qamshi
na tashi ajikinsu yar uwa xakiga yadda zairinqa Murna yana jindadi yana daukansu haka zakiji wasu
matan suna xagin mazajensu wai basu daukan yaransu sis taya zaidaga miki yaranki bayan
kinbarsu kacakaca suna xarnin pitsari Hmmm yar uwa gwada ki gani,

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad