sabon posting from hausabest
*_KISAN DA WAYE KIKE SOYAYYA_*
.
.
.
Kashi na 3 kuma na karshe
*_GA WASU TAMBAYOYI SAI KIYI NAZARI AKAN SU, BAN SANI BA KO KI FAHIMCE NI OHO!!!_*
*»» YAR UWA IDAN SOYAYAYYA TAI GARDAMA WAYE YAFI SHAN WUYA DA TOZARTA???*
*»» SHIN ANA YIWA NAMIJI CIKIN SHEGE NE KO BUDURWA AKEWA???*
*»» IDAN ABIN KUNYA YAFITO WAYE ZAI ZAUNA A GIDA KO MAQOTA BAI ZUWA SABODA KUNYA, NAMIJI KO MACE???*
*»» ME YASA NAMIJI ZAI IYAYIWA YAN MATA BIYAR CIKI BA TARE DA AURE BA AMMA IN YAZO NEMAN AURE SAI ABASHI???*
*»» IDAN KUWA MACE TAYI CIKI SAU DAYA DA KYAR TAKE AURUWA KOMA SAI TABAR GARIN???*
*»» ME YASA MACE IDAN TAYI CIKI A GIDAN SUMA TSANARTA SUKEYI, AMMA NAMIJI DAYA KAWO RAGO DA KUDIN ICE SHIKENAN???*
*»» MATA NAWANE SABODA CIKIN SHEGE SUKABAR GARINSU KO RAYUWARSU TA GURBATA AMMA SHI NAMIJI KAMARMA BAIYI KOMAI BA???*
*»» KO KAMUWA KI KAYI DA MUGUN CIWO WAZAI KULA DAKE YABAKI KUDIN MAGANI DUK WATA???*
*»» KIN TABA GANIN ANSA WUQA A WUYAN NAMIJI ANCE INBAKA FADI WACCE KAYIWA CIKIBA SAINA YANKAKA???*
*»» AMMA WA AKEWA HAKA???*
.
.
.
.
'Yar uwa kada dadin soyayya, ko dan kudin da saurayi zai baki kodan zai saki a gaban mota, kodan wasu yan riguna dazaina saya miki *HAKAN TASA KIBASHI DAMA HAR YASANKI 'YAMACE WALLAHI KIN KADE. IN HAKAN TAFARU TO KITUBA GA ALLAH (S.W.T) DOMIN SHI MAI GAFARANE.*
FATAN *_"Ãbûbäkår Ëkã"_* ANAN SHINE, ALLAH YA SHIGA TSAKANIN NAGARI DA MUGU.
_ALLAH YAHADA KOWACE MACE DA SAURAYI NAGARI DA ZATA KAISU GA AURE NAGARTACCE._
_MUMA MAZAN ALLAH YA BAMU MATA NAGARI._
Rubutawa: Ãbûbäkår Ëkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.
No comments:
Post a Comment