NI DA BODYGUARD DINA - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Wednesday, March 7, 2018

NI DA BODYGUARD DINA

   NI DA BODYGUARD DINA. 
         By Khaleeset
02

sorry sir"
   "Sorry for your self, kana cikin aiki kaji rauni a ina ya kamata abaka treatment"
   Raees ya tsaya kame beh motsa bah koh yayi magana
   "Nace a ina ya kamata abaka treatment"
   "Agency is responsible for any injury obtained during duty sir"
   "Toh meh yasa"
   "I needed to see my family shi yasa and akwai doctor at hand shi yasa"
   "Ka tabbata abin kenan kodan Kawunka ke da agency dinnan shi yasa kayi making wannan decision din"
   "Aa, am sorry sir"
   "Gashi wannan"
Raees ya karbi envelope din hannun captain dinsu, beh bude bah saida ya wuce, ya xata zega wani sabon assignment ne instead sai yaga invitation card zuwa welcome back party din Marwan isa turaki, typical of rich people ya fada,  shi dama sun gane job dinshi yayi ba wani abu bah da suka wani turo mai kudi, first dukansu suka turomai 10 million as reward sannan invitation zuwa party,  i get they are grtful but abin yayi yawa ai, din din yaji daga wayar shi ya fiddo daga aljihu dan dubawa.
  • toh robocop har ka tafi aikin koh, kadai kula da kanka dan ko robots na bukatar hutu •
   Murmushi yayi da yasa dimples dinshi suka lotsa, lokaci daya fuskarshi tayi transforming daga wani bakin soja zuwa yaro girar sama ta rabu dana kasa goshin shi yai sumul ba wani tamoji, idanunshi suka haska
Asma'u kenan ya fada sannan ya latsa ✆, bayan ringing biyu ta dauka
   "Am surprised daka kirani naxata har ka kashe wayan"
    " na tashi lfy, Ina fata kema kin tashi lfy "ya fada yana ignoring comment din datayi
    "Eh, na tashi lfy haka kowa mah, ya jikin ka"
    "Sai yau kke yi min ya jiki after how many days"
      "Am sorry, ban samu dama bane shi yasa, kuma yaya kabir na fada min yadda kake"
    "Ya kyauta, ya su mama"
    "Duk kowa na nan lfy, me yasa baka dade bah wannan karon koh har ka kaji da ganina"
      "In zan dinga ganinki ba dare ba rana bazan taba gjiya bah, amma kema kinsan abinda yasa husna"
    "Na sani, toh yaushe kuma zan kara ganinka"
      "Yanxu mah in kina son gani na zan zo"
    "Hmmm, take care of your self Raees"
      "Meyasa lokacin da muke tare bakya kiran sunana amma yanxu kike kira"
    "Nima ban sani bah amma nasan da, it felt somehow ina ki ranka da sunanka but now i can manage without feeling funny"
       "Naji dadin haka it meant kina ganin girma na shi yasa kika kasa kira tnk u"
    "Bakomai, kana office ne yanxu"
      "Eh zanje inga uncle dina ne, are you sure you are OK if not ki fadamin i can help, kinsan yanxu na gama wani aiki i get paid well zan iya taimakawa financially in kin gane nufina"
      "We are okay, an biya su baba salary dinsu wanda suke bi, so komai ze zama okay,eventually, kuma kayi enjoying kanka da kudin da aka baka kayi deserving dinshi sosai "
      "Toh matar Salisu"
    "Da alamu ka kaji da magana dani bari inyi saving battery dina"
      "Sorry ban fada dan inyi offending dinki bane ya tunomin abinda zan rasa ne da kuma abinda he'll be lucky to have"
      "Allah ya zaba mana mafi Alkahiri"
    "Amin husna, sai munyi waya kuma"
      "Toh sai anjima"
   
"Good morning sir, ka aika a kirani"
   "Yes Raees akwai wani issue da naji nakeson miyi magana akai,but bana san inyi putting wannan aikin aside bari in gama"
    "Yes sir" ya maida nawinshi akan kafar da ba'a harbeshi bah amma yaji ya gaji, kallon kanshi ajikin wani babban frame yasa ya manta radadin ciwonshi, Bakaken kayane jikin kamar kullum black belt black shirt shoes mah military kind bakake ba kasafai ya cika sa suit din daya zo da uniform din bah,tunda yayi joining YOUR SHIELD rabi da kwatan kayanshi suka koma bakake, sai yan kadan ne masu kala suma beh cika samun lokacin daze sa
su bah.
      "All done" Raees ya kalli uncle dinshi yaga shima kallonshi yake, dayake yasan wannan tactics din sai ya shirya fadan abinda yake tunanin shine dalilin dayasa aka kirashi
, straight to the point ya nufa beh tsaya wani boye boye bah.
   "Sir in dama akan kudin danayi receiving ne na assignment dinnan danayi inada niyyar maidawa ban ma san yadda akayi suka samu account details dina bah"
Ya dauko invitation card din da aka kawo mai ya dora saman table din uncle dinshi
   "Wannan mah declining dinshi nayi amma bah formally bah"
"Toh meye na declining ina son kaje, Marwan abokina ne kuma ka taimakeshi, dayace zeyi rewarding dinka outside of work ban hana bah shi yasa na ba yan finace dept daman ba Assistants dinsu account number dinka, kuma nima ina shirin baka nawa reward din kuma zakaje party dinan"
  "Sir in ba wani disrespect zanso a min uxuri"
  "Raees koh zaka fadamin yaushe rabonka da kayi taking vacation, kuma real vacation nake nufi bah na recovery daga injury bah"
   "Sir___"
  "No excuses tare zamuje it's an order"
  "Yes Sir"
  Uncle dinshi ya tashi daga kujerarshi ya zagaya wurin Raees ya dora hannunshi saman kafadar shi sannan suka fita daga office din tare
  "Ina fata kana da tuxedo koh wani formal wear fit for a party".
         By Khaleesi

    02.
"Am sorry sir"

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad