'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Part-3 - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Friday, March 9, 2018

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Part-3

assalamu alaikum yan uwa ga cigaban littafin

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Yace to meyasa dangin mahaifiyarki basu
'daukekeba tace wae ha'din zumunta akayi musu
da babana
Kuma kaf danjin tsoran babah Larai suke shiyasa
kowa yayi biris da al'amurana.
Idan nayi mata lefi har tsarki takemin da ruwan
barkono banda duka
Yace O my God
Sorry my sis
me sunanki tace Nafisa
Yace am sorry FEENAH
Tace miye feenah yace sunankine
Ta gya'da kae tace sunan yayi da'di
Yace muje inkaiki gida
Nan tasamae kuka tace Dan Allah karka kaini
wlhi zata kashenin
'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI
Yace muje bazata kashe kiba. Qasamae kuka
tayi tace wlhi baka santa bane
Yace muje nace miki ko
Lura da Nafisa datayi kamar yanada zafi shiyata
cewa to muje
Suka fara tafiya
Amar wanda tunda MARWAN ya farama Nafisa
magana yana kallansu dan MARWAN na fita
yabiyo bayan shi
Yayi saurin cewa
Tsaya yayah na rakaku MARWAN yace ashe
kafito
Yace aitunda kafito
Yace to koma
Yace wlhi yayah bazan iya barinka katafi kae
'dayaba
Yace aishenan muje
Suka jera Su uku sukatafi gidansu Nafisa
Dae dae wani gida tatsaya
MARWAN yace yadae kika tsaya anan tace
Nanne gidanmu
Da sauri Amar ya kalli MARWAN. Shima kallanshi
yake
Gidene rugu6abbe duk gefan gidan yazube
Kallo 'daya zakama gidan ka tabbatar gidan
talakawane lilis
MARWAN yace Amar kwankwasa
Nan ya kwankwasa
Ai kamar jira ake subuga gidan isma'ila yafito
yana murza ido yanayin ido biyu da Nafisa yace
'YAR iska sae yanzu kikaga damar dawowa.
Da fatan kinzo mata da ku'dinta.
Idanko bakizo da shiba Zako kici ubanki......
MARWAN ya daka mishi tsawa yace kanada
hankali kowa kallekafa zakakai 23 years amma
baka abu namasu Hankali
Yace kae kuma waye da zakamin magana haka
Amar yace ba'asaniba
Gaskiya kae jahiline qanwarka takae wannan
lokacin amma Sam ba wannan bane agabanka
ku'dine agabanka
Haskasu yayi da coculat dinshi. Kyawawan
mutane yagani farare sul
Ya kasa tantance tsakalin MARWAN da Amar
wayafi wani kyau. dan tunda yake aduniya baiga
kyawawa kamarsuba
Ashe ga Nafisa ma hakan take dan kawae tana
magana da marwanne batare data qaremae
kalloba
Isma'ila yace kajimun 'Yan iska waya sanima ko
kungama iskanci da'ita zakuzo kuma......
Ai bae qarasaba MARWAN ya wankeshi da mari
Marin ya shige shi ba ka'danba.
Da gudu yayi cikin gidan yana cewa wayyo Allah
Larai Larai fito wlhi Nafisa takwaso mana aljanu
da gaske suna waje. Kibu'demin kofar mana
nashigo
Baba Larai wacce Isma'ila ya kirata Larai kai
tsaye
Dama ita idanta biyu tana zaune gefan gado da
muciya ahannu tana jiran dawowar Nafisa tayi
mata duka koda ko takawo mata ku'din
Lukacin tadaji bugun kofarsu MARWAN ita tasa
isma'ila bu'dewa
Dan tanada tabbacin Nafisa akakawo
Tofah tajin abinda yake fa'da Nafisa ta kwaso
musu aljanu.

Da sauri tatura kofarta tare dasa sakata tana
cewa aljanu badaniba
Isma'ila yace kibude tace wlhi bazan bu'deba
Ku biyo ni gobe domin cigaba.

kucigaba da kasancewa dare damu akoda yaushe.

a

www.shafinhausa.tk

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad