- Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar
Ganduje ya daidaita tsakanin ‘yan
majalisar jihar daketa hatsaniya a
tsakaninsu
- Kwamishinan labarai, Mohammed
Garbage yace an gudanar da taron
daidaitawar ne a jiya a gidan gwamnatin
jihar Kano a tsakanin ‘yan majalisun da
kuma gwamna Abdullahi Umar Ganduje
- Garbage, yace gwamna Ganduje ya shiga
tsakanin ‘yan majalisar ne domin ya kawo
zaman lafiyaa majalisa da kuma cigaban
siyasar jihar
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi
Umar Ganduje ya daidaita tsakanin ‘yan
majalisar jihar daketa hatsaniya a
tsakaninsu.
Kwamishinan labarai, Mohammed
Garbage yace an gudanar da taron
daidaitawar ne a jiya a gidan
gwamnatin jihar Kano a tsakanin ‘yan
majalisun da kuma gwamna Abdullahi
Umar Ganduje.
Yanzu Yanzu: Ganduje ya maganace rikicin dake
faruwa a majalisar jihar Kano
Garbage, yace gwamna Ganduje ya
shiga tsakanin ‘yan majalisar ne domin
ya kawo zaman lafiyaa majalisa da
kuma cigaban siyasar jihar, “majalisar
zata dawo zama a ranar Alhamis, don
kara tattaunawa da samun mafita game
da matsalar da suke fuskanta a
tsakaninsu.”
Majiya ta bayyana cewa Gwamnan jihar
Kano Abdullahi Umar Ganduje a
matsayin wanda ya kawo karshen
rikicin tsakanin kungiyar majalisar da
suka rabu biyu suna rikici a tsakaninsu.
Source by naij.com
No comments:
Post a Comment