*AMFANI SOYYYYA*
*MAKIRCI ZALINCI YAUDARA CIN AMANA* *K'UNCI FANSA TAUSAYI* *NADAMA SOYYYYA*
*Na*
*BATUL ADAM JATTKO*
"ABBA ka yarda wllh wanan d'a bani na haifaba umma ce ta haifa wllh jinin kane d'an kane Abba k'ani ne agareni ba d'a ba
ABBA kasan ni ba fatsuk'a bace.
Ban san yanda akayi d'an da uwata ta haifa aka halakanta shi dani ba
Meyake faruwa akai na.?
"Umma ki temaki rayuwata kice ke kika haifu ke kadai zaki cireni daga wanan zargen.
"ya Allah ka dauki raina kafin zuwan Alhaji yaga wannan abin kunyar alhaji ka yafenin nina janyo maka wanan abin kunyar a cikin gidan ka da ban haifu maka *RUWAIDAT* ba da hakan bai faru da kaiba RUWAIDAT ta haifi cikin shege kuma ta lakanta d'an dani Allah ya isa RUWAIDAT....
"Tabawa dan Allah ku temaka min Wllh umma bata da lafiya wllh bata cikin haiyacin ta Wllh ita ta haifi d'an nan yanzun nan...
Tabawa kubari na kashe yariyar nan Wllh idan ban kasheta ba zan kashe kaina
Kamal Tabawa bazan taba yafe muku ba meyasa baku bari ta kashe wannan tsineniyar yarinyar ba kuka bari ta kashe kanta
Agaban ku narasa *Ajiram*.....
Abba idan kaga kafita a dakin nan tofa kamin abin da nakeso wato ciki duk yawon barikina ban samu ciki ba dakai nake son na haifu dan kowa yasan nayi bariki me *AMFANI*...
" *RUWAIDAT* ina uban naki zaki min haka mafaifinki.?
"dan kana ubana kai uban gijina ne?
Na sabawa mahaliccina balle kai.
RUWAIDAT haifuwan ki bai min *AMFANI*ba...
"nima uba dakai bai min *AMFANI* ba ....
"ashe bayan shirkan ma kai ka surkumin mazinaci ne
Hakan yanuna min ba asama na tsunto halina ba dama ai kyan d'a ya gaji uban sa
"doctor yaza ayi azubar da ciki batare da Antabamin budurcina ba.?
"Umma kirasa wanda zaki auranin sai wanan karyar Wllh umma da ki auranin wanan karuwar gwara ki auramin iya Rammai duk tsufanta.
"Ismail yanzu daka auri *RUWAIDAT* gwara ka auri iya Rammai da ni kaina ta kusa jika dani
" *Ayyaram* dole ke zaki bar gidan nan dan tunkafin wanan abin kunyar yafito na sallamawa duniya ke dan dama aduniyar na samoki kije can nesa dani k....
" umma yazama dole nabi duniya amma ki gayamin wane bunsurun kikabi kika sameni.?
"Bunsuru.
"Eh Umma tunda ke yar akuyace wazaki bi inba Bunsuru ba.
"haba *DUMBA*
sawa ayiwa yar shekara 2 raiping
Wlllh yayiwa fansan mu k'adan kusake tunani.
"haba Nur meza kayi dani ai ni yanzu nazama gwalagaji.
"haba Abba nice fa y'arka ta cikinka amanan Allah
"Mama ina farin cikin sanar dake ahalin yanzu ina dare da mijinki kuma ubana zan samo miki jika ayau
Kinga na zama kishiyar kuma na samu cigaba...
" Hello RUWAIDAAAAAAA....
*Team Ruwaida*
*COMING SOON*
Wani rikicin Sai bayan sallah insha Allah
Allah yakarbi ibadunmu da tuban bu acikin watan Ramadan Ameen
No comments:
Post a Comment