Yadda zaka sawa facebook dinka security ko da mutum yasan password dinka bazai iya login ba dole sai da security naka - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Tuesday, May 15, 2018

Yadda zaka sawa facebook dinka security ko da mutum yasan password dinka bazai iya login ba dole sai da security naka

Aslm alaiku

Wannan sabon wani tsari ne da facebook
suka bawa masu amfani da shafinsu wata
dama wanda xaka
kare facebook dinka ta hanyar sanya masa
security shi wannan tsari yana da matukar
dadi sannan kuma yana da mungun hadari
domin kuma dakayi active na wannan tsarin
to facebook xasu turoma da text wanda yake
dauke da security wannan security to shine
abu mai muhimmanci wanda da shine idan
kayi login na account din to xa,a umar ceka
kasa pin dinka to dole saikasa wannan
security sannan xai bude to ka ga kwa babu
dama wani yahau fb dinka domin idan yahau
xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma
shine idan har ka manta
wannan security da suka baka to kuma ta
karema domin babu dama kahau fb dinka
saide yanxu koda ka manta paswod din idan
kahau wata operar kayi login to xasuyi text
xuwa
number ka da new security to sai kaje
kasahi sannan ya bude to baride mu fara
bayanin kaje facebook dinka ta opera ka
budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda
aka rubuta

(SETTING & PRIVACY)
to saika shiga nan idan ya bude Zakaga
abubuwa A Jere Kamar Haka
(GENARAL)
(SECURITY)
(PRIVESY
(TIMELINE & TAGGING)
(BLOCKING)
(NOTIFICATION)
(TEXT MESSAGING)
.
To Kawai Saika Shiga SECURITY Idanya
Bude To Zakuga kai tsaye ya bude muku
wuri kamar haka inda Idan Kuka Lura Zakuga
Jerin Sunaye Guda 3 Uku Na Farko
( 1= Text message login Code Enable
2= Login Notification code .. Enable
3= Login Aproval ON .. Enable)

To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka
Anason Sai Mun Maida Enable ta koma
Deable Tashin Farko Domin Saita na tsakiya
domin shiyafi saukin saiti watoEmail
Notification login
Code kawai saika dann kalmar Enable inda
zakaga nan take ta canja kanta daka enable
zuwa kalmar
Disable
Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk
lokacin da wani hatsa bibi yayi yunkurin
hawa Facebook dinka tonan take Facebook
zasu sanar dakai ta hanyar sakon message
zuwa Akwatin email dinka Suma sauran su
(Text message login code
da
Login Aproval)
to suma haka xaka musu wato ka maidasu
dan enable xuwa denable
idan kayi haka shikkenan duk lokacin da wani
yayi kokarin hawa account
dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau
facebook dinka da opera kaxa da waya kaxa
kuma a time kasa sannana xasu turoma da
wani new security domin ka yi amfani dashi
kuma ko kaine xakahau fb din naka a wata
wayar to sai sun ma hakan

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad