July 2018 - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Tuesday, July 24, 2018

Mutane 4 sun shiga hannu da laifin yiwa kamfanin MTN ɓarna

July 24, 2018 0
Kamar yadda shfin jaridar The Nation ya ruwaito mun samu rahoton cewa, kimanin mutane hudu ne suka shiga hannun hukuma bisa laifin yiwa kamfanin nan na sadarwa...
Read More

Zamanin sauyin sheka: Yan majalisar APC guda 37 sun sheke zuwa PDP

July 24, 2018 0
Wani rahoto da muka samu da dumi dumi yanzun nan ya tabbatar da cewa akalla yayan majalisar wakilan Najeriya su Talatin da bakwai ne suka yi fatali da jam’iyyar...
Read More

Duka biyu: Majalisar Dattawa ta yi watsi da wata bukatar da Buhari ya nema a gareta

July 24, 2018 0
A ranar Talata 24 ga watan Yuli ne kafatanin Sanatoci suka bayyana rashin amincwarsu da wani mutumi dan jihar Legas da wata muhimmiyar bukata da shugaban...
Read More

Yadda wata hatsabibiyar yarinya ta kitsa sace kanta tare da karbar kudin fansa daga mahaifin ta a Najeriya

July 24, 2018 0
Jami'an 'yan sandan Najeriya dake a rundunar jihar Legas sun bayar da labarin yadda suka samu nasarar cafke wata hatsabibiyar yarinya mai suna Dorcas Adilewa...
Read More

Kwalliya ta zo da gardama bayan da ciwo ya kama wata budurwa da aka karawa mazaunai a Najeriya

July 24, 2018 0
Wata 'yar kwalisa a Najeriya taje anyi mata tiyatar kara girman mazaunai - Tiyatar ta lakume mata Naira miliyan 3 - Yanzu haka dai tace kugun ta da baya...
Read More

Sunday, July 22, 2018

Garabasar Mtn : Yadda Zaka Samu Bunus Din N300 Da 10MB A kowani Irin Layi Na MTN

July 22, 2018 0
Aslm Barkan ku da sake kasan cewa tare damu Na musan man Yau Na taho muku da wani sabon garabasar MTN Wanda zaka sai bundle akan kudi kalilan sannan wannan...
Read More

Saturday, July 21, 2018

ANNURIN ZUCIYA

July 21, 2018 0
Haske kan bayyana a dausayin zuciya a yayin da duhu ke gaggawar ficewa daga gare ta ba tare da ba ta lokaci ba.... Kafin zuciya ta kafa tutar samun nasarar...
Read More

Friday, July 20, 2018

YADDA AKEYIN KWALLIYA Part 1

July 20, 2018 0
Mata da dama musamman ma wadanda za su yi aure sukan biya kudi da dama domin ayi musu kwalliyar fuska. Wasu su kan kashe naira dubu ashirin wasu kuma...
Read More

RARRASHI

July 20, 2018 0
RARRASHI >Hakika rarrashi yana daya daga cikin abubuwan dake sanya soyayya tayi karko. Musamman a lokacin da daya daga cikinsu yayi fushi,idan budurwarka...
Read More

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA!!!

July 20, 2018 0
KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon...
Read More

Thursday, July 19, 2018

NAINAH COMPLETE (hausa novel)

July 19, 2018 0
聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*1 to 5* 聽聽聽聽聽Sauri sauri, gudu gudu haka take hada tafiyar tata cike da farinciki, kanta dauke da qaton faranta na shinkafar datake saidawa, burinta...
Read More

Get 1.5GB With #500, 3GB With #1000, 7GB With #1500 On Airtel, Airtel Introduces Small Money Big Data Plans

July 19, 2018 0
As the name Sounds Small Money Big Data" This new Airtel Data Plan offer is a real explanation of itself because with small money, you enjoy big data...
Read More

Wata mata ta kashe kanta bayan ta gano cewar mijinta ba saurayi bane

July 19, 2018 0
Wata ma'aikaciyar jirgin sama, Anissia Batra, da yanke hunkuncin kashe kanta bayan ta gano cewa mijinta, Mayank Singhvi, ya taba auren wata mace daban kafin...
Read More

Saturday, July 7, 2018

MTN CHEAT: 2018 Yadda Zaku Samu Free Airtime Daga N100 Zuwa N300 A Layin MTN Kadai

July 07, 2018 0
Kamar Yadda Nayi Muku Alkawari akan zanyi post na wani cheat na MTN wanda ba kowane yasan dashiva A Yanxu ne na kammala duk kanin darasin ta yadda nake...
Read More

Lates MTN 20X : Yadda Zaka Sa Katin MTN N100 Su Baka N2000 ~ Garabasar 2018

July 07, 2018 0
Da Farko ina Yima duk kanin maziyar ta shafina na HausaBlog Barka da wannan lokaci Kamar Yadda kowa Ya sani wannan shafi namu tana iya bakin kokarin...
Read More

Sunday, July 1, 2018

Kalli Hotuna: Shugaba Buhari a taron gangamin AU a kasar Mauritania

July 01, 2018 0
Daga cikin jami'an gwamnatin Najeriyan da ke tare da shi a taron sune babban lauyan tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami da ministan harkokin...
Read More

Chakwakiyar aure: Idan mijina ya doke ni, ramawa nake yi – Jarumar fim da mijinta ya sabawa kamanni

July 01, 2018 0
Wata jarumar shirin fina-finan kudancin Najeriya, Bose Omotoyossi, ta bayyana cewar aurenta da mijinta, dan was an kwallon kafa, Razaq, ya lalace. Jim...
Read More

Masana sun ce akwai fa’ida kwarai mace ta girmi mijin ta na aure

July 01, 2018 0
Wannan karo kuma mun kawo maku wasu amfani na ace namiji ya auri Macen da ta girmi sa. Ko da dai hakan wani abu ne da ba a saba gani a irin wannan Yankunan amma...
Read More

Post Top Ad