2018 - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Tuesday, September 18, 2018

mike Ezurounye Jarumin Nollywood ya bada dalilin da yasa ya saka Hadiza Gabon a cikin shirin sa

September 18, 2018 0
Ta shaida cewa ta amince da fitowa cikin shirin bisa ga ka’ida na cewa baza ta fito a matsayin da zai sabawa addini ko al’adar ta. A kwanan baya mun kawo...
Read More

INEC Hukumar zabe zata haramta amfani da waya wurin zabe

September 18, 2018 0
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta haramta zuwa wurin kada kuri'a da wayar salula. Shugaban hukumar Farfesa Yakubu Mahmood ya sanar da...
Read More

Sadiq Sani Sadiq da hafsat Idris sune gwarzayen gasar bana

September 18, 2018 0
Ga sunayen jaruman Kannywood da suka lashe kyautar gasar city people movies Awards na wannan shekarar. Kamar yadda aka saba a ko wani shekara, an gudanar...
Read More

Monday, September 17, 2018

Sule Lamido ya lissafa ‘yan Najeriya da suka fi Buhari gaskiya da kima

September 17, 2018 0
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma daya daga cikin masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa, ya ce Najeriya na cikin mawuyacin...
Read More

2019: Buhari ya gaza amma babu wani da zai iya rikon Najeriya da gaskiya cikin sauran yan takara – Balarabe Musa

September 17, 2018 0
Gabannin zaben 2019, tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma jigon kungiyar dattawan arewa, Balarabe Musa ya yi duba sosai ga harkokin kasar sannan ya bayyana cewa...
Read More

Abubuwa 5 da baku sani ba game da Ado Gwanja

September 17, 2018 0
Kusan a iya cewa dukkan masu sha'awar harkokin fina-finan Hausa musamman ma mata sun san fitaccen mawakin nan watau Ado Gwanja. Shi dai Ado Gwanja a baya...
Read More

Labari cikin hotuna Jarumai Di'ja da Rahama Sadau sun hadu a garin Kaduna

September 17, 2018 0
Rahama ta wallafa hotunan su tare a wajen taron inda Di'ja ta rungume ta tare da nuna farin cikin ta bisa ga haduwar su. Shahararriyar mawakiya Hadiza...
Read More

Gani ya kori ji :- An kama dan majalisa tsirara yana wanka a kasuwa cikin tsakar dare

September 17, 2018 0
Dan majalisar mai suna Timothy Owoeye shine shugaban jam'iyar mafi rinjaye a majalisar dokokin jihar Osun. Dubun wani dan majalisar jihar ta cika yayin...
Read More

An naɗa sabon shugaban majalisar Malamai da Limamai ta jahar Kaduna

September 17, 2018 0
Al Sheikh Malam Ibrahim Nakaka ya zamo sabon shugaban majalisar Malamai da Limamai na jahar Kaduna, kamar yadda jaridar Daily Trust ta samu rahoto daga jahar...
Read More

Hadiza Gabon ta birge cikin kayan anko da tayi da diyar ta

September 17, 2018 0
Idan baku sani ba jarumar Kannywood Hadiza Gabon tana da diya duk da cewa bata yi aure ba. Fitacciyar Jarumar masana'antar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon...
Read More

How To Use New and Simple Method to Activate Airtel 100% Data Bonus

September 17, 2018 0
Just now, Airtel is back again with the usual amazing offer by introducing a new package which will enable any subscribers to activate 100% data bonus! Airtel...
Read More

Wanene Nasiru Gawuna da aka shirin nadawa Mataimakin Gwamnan Kano

September 17, 2018 0
Siyasar Kano: Labarin rayuwar siyasar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Ana sa rai kwanan nan Majalisar dokokin Jihar Kano ta tabbatar da Dr. Nasir Yusuf Gawuna...
Read More

2019: Yan Kwankwasiyya da yan Shekarau sun yi kare jini biri jini a Masallacin juma’a

September 17, 2018 0
Siyasar Kano: Rikicin mabiya Shekarau da yan Kwankwasiyya ya kai ga Masallacin Juma’a A yayin da zabukan shekarar 2019 ke cigaba da karatowa, farfajiyar...
Read More

Sunday, September 16, 2018

Wani ‘Dan Najeriya da ya hana Turawa sakat da 419 ya shiga hannu

September 16, 2018 0
Dubun wani ‘Dan asalin Najeriya da ke yaudarar Jama’a a Turai ta cika Mun samu labari daga BBC cewa an kama wani ‘Dan Najeriya da ya hana Turawa sakat...
Read More

2019: Tsohon Gwamnan Jigawa ya nemi Jonathan ya tofa masa albarka

September 16, 2018 0
Idan har Sule Lamido ya zama Shugaban kasa; zai hada kan 'Yan Najeriya – Jonathan - Dr. Jonathan na sa rai Jam’iyyar PDP ta lashe zaben 2019 a Najeriya -...
Read More

Friday, September 14, 2018

Wasu daga cikin abubuwa da ya kamata ku sani game da Fati Washa

September 14, 2018 0
Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina-finai da dama inda tayi fice Duniya...
Read More

NEA 2018 Ali Nuhu ya sake fitowa takarar gwarzon shekara

September 14, 2018 0
'Sarkin Kannywood' ya fito takarar gwarzon shekara tare da manyan fitattun jaruman Nijeriya a rukunin jagoran shiri na gasar. Bayan ya lashe lambar yabo...
Read More

Sarki Daya Ne Kacal A Kannywood Inji Adam Zango

September 14, 2018 0
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango ya bayyana cewa sarki kwaya daya tal ne kawai a masana’antar Kanyywood da ke shirya fina-finan Hausa. Adam Zango...
Read More

Al'ummar Funkua dake jihar Katsina sun gan wani abun al'ajabi inda wata tunkiya ta haifi wani hallita da ba'a iya tantance ko dabba ce.

September 14, 2018 0
Kunkiyar ta haifi wata hallita mai kama da mutum a unguwar gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua. Al'ummar Funkua dake jihar Katsina sun gan...
Read More

Mahaifin shahararren mawakin gambara na arewa King Bawa wanda aka fi sani da Kheengz ya rasu.

September 14, 2018 0
Mahaifin shahararren mawakin gambara na arewa King Bawa wanda aka fi sani da Kheengz ya rasu. Mawakin wanda ya shahara a fannin wakar hip- hop ya sanar...
Read More

Thursday, September 13, 2018

Shugaba Buhari :- Za mu ci gaba da kwato dukiyar al'ummar nigeria Daga Hannun barayin gwamnati

September 13, 2018 0
 A ranar Larabar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, gwamnatin sa ta dukufa gami da tashi tsayi irin na tsayuwar daka...
Read More

Wednesday, September 12, 2018

Abun Kunya- Yan Sanda Sun Chafke Mata Da Miji Bayan Sunyi Jima’i A Idan Jama’a A kasar Jamie [HOTUNA]

September 12, 2018 0
Wassu ma’aurata a kassar portugal sun shiga hannun hukuma bayan da wata vidiyo ta fito dake nuna su suna jima’i  a gaban mutane. Abun kunyarma...
Read More

2019: Atiku, Lamido, Saraki, Kwankwaso da Tambuwal sun hadu wajen taron PDP -

September 12, 2018 0
Mun ji cewa masu neman takarar kujerar Shugaban kasa a karkashin Jam’iayyar adawa ta PDP sun hadu jiya Talata da yamma. Yanzu haka PDP na shiryawa zaben...
Read More

Tuesday, September 11, 2018

How to Get 756MB Worth of Data For Free On Mtn, Mtn Cheat 2018

September 11, 2018 0
The new one now is a free cumulative data of 756MB for all MTN subscribers who download, install and activate their MyMTN mobile App. This is an official...
Read More

Kujerun Sanata da gwamnoni sun fara hada fada a jihohi, tsakanin gwamnoni da Sanatoci

September 11, 2018 0
- An dai maida talakawa sha-ka-tafi ne, inda zaka ga gwamna da Sanata da Minista suna musayar kujerunsu a jiha daya, kamar babu wani wanda ke da iko ko damar...
Read More

Martanin Hukumar INEC da jam'iyyar APC ga gwamnonin PDP

September 11, 2018 0
Mun samu cewa hukumar zabe ta kasa watau INEC tare da jam'iyya mai ci ta APC, sun mayar da martani ga gwamnonin jam'iyyar adawa ta PDP kan zargin su akan shirye-shirye...
Read More

'Yan Sanda sun cafke wasu bayan sun yada sakonnin karya a WhatsApp -

September 11, 2018 0
Sakamakon yada labaran karya game da wata matar aure da aka ce tana safaran kananan yara, yan sanda a jihar Kano sun kama shugaba da mambobin wani kungiyar sadarwa...
Read More

Monday, September 10, 2018

Get 9mobile Free 30GB Data When You Buy 3G or 4G LTE Mifi

September 10, 2018 0
9mobile is here again with yet another mouthwatering promo that gives subscriber free 30GB data when they buy 3G or 4G LTE Mifi from 9mobile experience...
Read More

NEW MTN OFFER 1GB @ 200 NAIRA

September 10, 2018 0
Hello guys, did you know you can now get huge rewards from MTN Nigeria simply by re-activating your unsued mtn simcards. MTN WinBack is also known as...
Read More

Monday, September 3, 2018

Dandalin Kannywood: Ali Nuhu ya bayyana fim din yafi so a rayuwarsa

September 03, 2018 0
Shahararren tauraron harkar fina finan Hausa, Kannywood, Ali Nuhu da ake yi ma kirari da suna ‘Sarkin Kannywood’ ya bayyana fim din dayafi burgeshi tun...
Read More

Sunday, September 2, 2018

AUREN KADDARA Complete by Aysha Humaira

September 02, 2018 0
Cikin talaitani dare take gudu kamar ranta xai fita,gudu take sosai tana waige waige,bata Ankara ba ta daki kirjin wani bakin mutum mai mumunan kama,a...
Read More

Dalilin Da Yasa Nake Yiwa Mata Waka - Ado Gwanja

September 02, 2018 0
Mene ne tarihin rayuwarka a takaice? Gwanja: An haife ni a Unguwar Birged da ke birnin Kano. Sai dai asalin mahaifina dan garin Warawa ne, yayin da mahaifiyata Shuwa...
Read More

Wednesday, August 22, 2018

Updated 9mobile Night Data Plans, N50 for 250MB, 1GB for N200, 5GB for N2000

August 22, 2018 0
Latest 9mobile Night Data Plans, Price and Subscription Codes 250MB for N50 - Dial *229*10*10# to activate. Usable from 12:00 AM to 4:59 AM 1 1GB for...
Read More

Monday, August 20, 2018

How To Enjoy MTN DealZone 4GB for N1,000, 1GB for N200 and 250MB for N100

August 20, 2018 0
MTN NG is here again with another mouthwatering offer for all her subscribers. Guess what? You can now get a whopping 4GB for N1,000, 1GB for N200 and...
Read More

Sunday, August 19, 2018

Airtel NG Opera Mini Handler Free Browsing Cheat 2018

August 19, 2018 0
This is the latest Airtel Opera Mini Handler free browsing cheat that only browse unlimited on Opera Handler browser for Android. This is not the first...
Read More

Saturday, August 18, 2018

Soyayya ruwan zuma: Yadda wasu masoya suka kwashi 'yan kallo a jami'ar Bayero ta garin Kano (Bidiyo)

August 18, 2018 0
Wani faifan bidiyo da yayi ta yawo a kafafen sadarwar zamani da kuma ya dauki hankalin jama'a da dama musamman ma a arewacin Najeriya na dauke ne da yadda...
Read More

Download MTN MyApp And Get Free 500MB Data

August 18, 2018 0
Download MTN MyApp And Get Free 500MB Data MTN is giving some subscribers 500MB free data to download MyMTN app. You can choose to download the app...
Read More

Get 1.5GB Data for Just N200 on 9Mobile MoreCliq Tariff

August 18, 2018 0
Hello my guys How To Subscribe To 9mobile 1.5GB for N200 Simply buy and register a new 9mobile SIM. Step1 Dial 200 and select 2 to join MoreCliq. Step2 Dial...
Read More

Wednesday, August 15, 2018

Na hadu da 'yan Boko Haram a gidan yari kuma sun fada min su waye suka kirkiri kungiyarsu - Al-Mustapha

August 15, 2018 0
Na yafewa duk wadanda suka gana min azaba ta tsawon shekara 15 – Al-Mustapha Major Hamza Al-Mustapha, tsohon dogarin tsohon shugabn kasar Najeriya a...
Read More

Here Are Two Best Nigeria Debit Cards That PayPal Can Easily Accept

August 15, 2018 0
If you are in Nigeria and you've being trying to pay using your PayPal account but it seems you can’t figure out the card that can be accepted? Yeah,...
Read More

Post Top Ad