YANDA ZAN IYA AMFANIDA HABBATUS SAUDADOMIN NEMAN LAFIYA - Arewa Tricks

Hot

Post Top Ad

Your Ad Spot

Thursday, September 14, 2017

YANDA ZAN IYA AMFANIDA HABBATUS SAUDADOMIN NEMAN LAFIYA

YANDA ZAN IYA AMFANI
DA HABBATUS SAUDA
DOMIN NEMAN LAFIYA
Domin karin lafiya:
Cokali daya na man habba
a hada da zuma cokali
daya asha kafin aci abinci
sau biyu (2) a rana – dare
da rana..

Hawan jini:

A hada Cokali daya na
garin habba dana zuma
gangariya.Sa'annan
asanya tafarnuwa dakakka
amma 'yar kadan. Asha
kafin aci abinci na tsawon
kwana ashirin (20).
Ciwon dasashi da
hakori:
A tafasa garin habba da
ruwan khal (vinegar).
Awanke baki dashi.

Tsutsar ciki:

Asha habba tare da ruwan
khal daidai
gwargwado.Tana kashe
tsutsar ciki sosai.

Rashin bacci:

Asanya habba cokali daya
a cikin kofin shayi asha
kafin a kwanta bacci (awa
daya kafin a kwanta).
Rashin Gani da kyau :
A zuba cokali daya
(teaspoonful) na man
habba a cikin carrot juice
asha Kullum har tsawon
wata daya.

Tari da asma :

Ashafa man habba (ko
kuma Habba rob ) a kirji
da dare kafin a kwanta
bacci.

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad