Post Top Ad
Tuesday, December 26, 2017
Tuesday, November 14, 2017
MAFI TSADAR ADDU'O I GUDA (12) DA SUKA ZO A HADISAN MANZON ALLAH (S.A.W)
MAFI TSADAR ADDU'O I GUDA (12) DA SUKA ZO A HADISAN MANZON ALLAH (S.A.W)
1. LA'ILAHA ILLAHUWA WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMDA WA HUWA ALA KULLI SHAY'IN QADIR (10 ko 100)
Manzon Allah (S.A.W) yace wanda ya fadi wannan 100 za a kankare masa zunubai dari kuma za a rubuta masa kyawawan aiki dari Kuma a wannan rana bawani da zaizo da wani aikin alheri kamar nasa sai wanda ya fadi fiye da abinda ya fada kuma za tsareshi daga sharrin shaidan da duk wani abun qi Kuma yace babu wani zikiri ko addu'a kamar Hailala
2. LA'ILLA HA ILLAHUWA MALIKUL HAQQUL MUBIN. (100)
Manzon Allah(S.A.W) yace duk wanda ya fadi wanann sau dari a rana bashi ba talauci kuma za'a tsareshi daga fitinar kabari
3. BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM, LA HAULA WALA QUWATA ILLA BILLAHIL ALIYUL AZEEM. (100)
Manzon Allah(S.A.W) ya cewa da Sayyadina Aliyu ba wanda zai fadi wannan kalmomi duk wata masifa ko bala'i duk rintsi sai ya fita.
Annabi Alaihisalam yace wanda yake karanta Lahaula bashi ba talauci kuma kanzi ce daga kanzi na aljanna tana toshe kofofi saba'in na bala'i da cuta mafi kankanta ciki shine bacin rai da damuwa kuma yace: duk wanda samun arziki yayi masa wuya to ya yawaita yin LAHAULA...
Kuma duk wanda yake karanta BISMILLAH (21) bayan isha'i cutar annoba ko ta dauka bazata taba kamashi ba kuma bazai mutuwar fuju'a ba
4. SUBAHANALLAHI WA BI HAMDIHI. (100)
Shine Tasbihin Annabi Nuhu shi kuma mala'iku suke Allah yake arzuta dukkan halitta dashi.
5. HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL(450)
Shine Tasbihin da Annabi Ibrahima yayi lokacin da aka jefa shi wuta Allah ya mayar masa da ita sanyi itace Shabai sukayi lokacin yaqin Badar Annabi yayi nasara kuma basu ji tsoron kafirai ba duk da sunfisu yawa.
6. LA ILA HA ILLA ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAL ZALIMIN (sau 41 ko 100)
Manzon Allah(S.A.W) yace: "Addu'a Annabi Yunusa lokacin da ke cikin kifi babu wani mumini da zai roki Allah wani abu dake damunsa face Allah ya maganata masa kuma yace Ismullahil Azeem sunan Allah da in Aka addu'a yake amsawa kuma idan aka rokeshi yake bayarwa itace addu'a Annabi Yunusa.
7. ASTAGFURULLAHA LAZI LA'ILA HA ILLAHUWAL HAYYUL QAYYUM WA ATUBU ILAIHI. (100)
Manzon Allah(S.A.W) yace: Ba wanda zai fadi haka fache an gafarta masa zunubansa koda sun kai kunfar kogi. kuma Alqawarin Allah ne a cikin Suratul hudu duk wanda ya lazumci Istigfari zai jiyar dashi da dadi kuma yabashi arziki kan arziki(zai samu budi) kuma zai bashi girma akan girma Daukaka
8. SUBAHANALLAHI WABI HAMDIHI SUBAHANALLAHIL AZEEM ASTAGFRULLAH(100 kafin Asubah)
Wani Sahabi yazo wajen Manzon Allah Alaihisalam yayi masa kukan duniya ta juya masa baya(talauci) yasanar dashi tasbihin Mala'iku sai Annabi yasanar dashi yace ya dingayi shi bayan raka'a tainul fajar kafin Asubah bai gushe ba sai da ya dawo wajen Annabi Alaihisalam yace Allah yabashi duniya (arziki) har ya rasa inda zai kaita
9. YA HAYYU YA QAYYUM LA'ILA HA ILLA ANTA(sau41)
Imamu Shafi'i(Rahimahullah) yayita mafarki da Annabi sai watarana sai yace shin kasanar dani wani abu da Allah zai dinga haskaka mani kuma ya raya zuciyata akan imani(ibada) sai Annabi ya sanar dashi wannan ya dingayi kafin Asubah ko bayan Asubah sau 41 (Saboda haka ba wanda zai lazumceta sai yazama mai maida hankali akan ibada kuma yazama wanda mutane zasu dinga jin maganarsa kuma abin so a cikinsu
10. SUBAHANALLAHI(33) WAL HAMDULLAHI(33) WAL LAHU AKBAR(34) da dare kafin bacci
Wannan shine Tasbihin da Annabi ya bawa Sayyada Fatimah lokacin da ta nemi Annabi ya bata hadimi sai ua snaar da ita wannan tasbihi da ta dingayi kullum kafin ta kwanta bacci shine mafi alkhairi gareta da yabata hadimi
11. SUBAHANALLAHI(10) WALHAMDULLAHI(10) WALLAHU AKBAR(10) bayan Salloli biyar
Watarana Ummu Sulaim tazo wajen Annabi Alaihisalam tace ya sanar da ita wani abu da zata dinga rokon Allah dashi sai yace tayi wannnan tasbihin sai ta roki Allah bukatarta za ace anzartar anzartar (wato an amsa mata abinda ta roka)
12. SALATIN ANNBI (10 ko 100 ko 500 ko 1000 har abinda yayi sama)
Manzon Allah(S.A.W) yace: "wanda bukatarsa tayi masa wahalar samu to ya yawaita salati gareni lalle yana tafiyar da damuwa da bakin ciki da kuncin rayuwa kuma yana yawaita arziki da kuma biyan bukatu.
Allah kasa mu dace, Amin.
Arewatricks
Wednesday, November 8, 2017
MTN New Imei Tweaking- Tweak And Get Free 750mb
MTN New Imei Tweaking- Tweak And Get
Free 750mb
Hey guys, this is the latest Mtn 750mb Imei
on board now, don't dull yourself,
tweak it
before sharp tweakers overthrown it.
Without wasting time, tweak this imei
355626052062877
Change the last 5 digits
After successful tweaking, sms MIFI to 131
Arewatricks.blogspot.com
MTN New Data Offer: Get 100MB for N100 And 50MB for N50
MTN New Data Offer: Get 100MB for N100
And 50MB for N50
MTN is here again with another cheap data
bundle which give 100MB at an affordable
price for just N100 and Also 50MB for N50.
Note that the offer limited to only subscribers
who are on MTN BetaTalk and if you really
want to enjoy this offer then i guess you need
to migrate back to MTN BetaTalk now, simply
dial *123*2*6# or text BT to 131 to migrate.
Once you are on MTN BetaTal, you are free to
activate this new plan.
To Get 100MB for Just N100
Simply text J11 to 142 and you will receive a
successful message like this:
"Dear Customer, you have received 12Mins for
National calls & 100MB. Bundle is valid for
7days. Dial *559*60# to view your bundle
balance."
To Get 50MB for Just N50
Text J12 to 142 to subscribe for 50MB for
just N50
Don't forget that you must be on BetaTalk to
enjoy this offer and you can check your data
balance by dialing *559*60#.
You should remember that their was a time
that we are purchasing this same 100MB for
N1000. Am waiting for the time when we will
purchase 1trerabte for N100.
Arewatricks.blogspot.com
Sunday, November 5, 2017
How To Get 4.5GB With #1000 On All Airtel Sims, Airtel Cheats
Airtel, one of the four best mobile network
providers in Nigeria has been sending
numerous messages to some or all of their
customers concerning their offer.
This bonus has a lot to offer if you are a real
data consumer especially those who prefer
streaming YouTube and other online videos
from different websites.
The message was to offer free 1.5GB as your
normal data plan and 3GB YouTube night
streaming. The SMS stated as following:
“Pay N1000 get 4.5GB data now (1.5GB for
any site + free 3GB YouTube night streaming).
Dial *323*31# to activate now.”
•How To Get Airtel 4.5GB Data With 1000Naira
All You have to do are;
1. just have #1000 on your sim.
2. Dail *323*31#
3. You will be giving 4.5gb. In which 1.5gb
will be use for normal browsing and the
remaining 3.5gb can only be use to watch
YouTube videos at night.
Airtel is trying a new business strategy to
drive back their customers but not in a good
way, the 3GB supposed to be restricted for the
day not night.
9mobile Special Data Offer: How To Get 1GB For N200 And 5GB For N1000 On 9mobile
as 200 Naira , you get 1GB data to browse,
download and stream your favorite videos.
However, the data plan works for only 3 days ,
stopping by 12pm in the night of the third day
the plan was subscribed. It's a perfect
package for you if you have stuffs to
download or apps to update. Follow below
procedures to subscribe and activate this
offer.
•HOW TO ACTIVATE 9MOBILE 200
NAIRA FOR 1GB SPECIAL OFFER
* Recharge your line with 200 naira only
* Then to activate 9Mobile special offer, dial
*929*10# from your phone dialpad
* The allocated data valid for 3 days. To
check your data balance, dial
*228#.
•HOW TO ACTIVATE 9MOBILE 5GB FOR
1000 NAIRA SPECIAL OFFER
To get this one, you need to subscribe five
times making 5GB.
That is, you will have to dail the code above
and activate the #200 offer 5times,that will
make it 5gb at #1000.
In short, that's how to activate and get
9mobile 200naira for 1GB and 5GB for
1,000naira.
Enjoy!!!
Monday, October 30, 2017
FREE AIRTIME] YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA N500 TARE DA DATA TA HANYAR AMFANI DA WAYAR ANDROID ALL NETWORK
[FREE AIRTIME]
YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA
N500 TARE DA DATA TA HANYAR AMFANI DA
WAYAR ANDROID ALL NETWORK
.
.
jama,a barkan kuda wannan lokaci
Na musan man wannan shafi nta kawo muku
wata garabasa wanda company TOPUP
AFRICA suka fitar
.
.
hanya ce daza ka samu kudade masu yawa
cikin sauqi
.
.
nasan zaku so kuji yana yin tsarin abubuwan
yadda suke
.
.
TOPUP AFRICA
.
.
shafine ko kuma ince company ne na seda
siyarwa
wanda suka shafi COMMUNICATION
.
.
uhmmm basai na cika kuda surutu ba kamar
Yadda kuka ga A saman rubutuna nace zaka
samu kyautar kudade masu yawa
.
.
to tabbas matuqar kabi matakan da xan fada
maka yanxu kaima zaka samu wadan nan
kudaden
.
.
APPLICATION ne suka fitar wanda zaka Yi
download din sa kayi register daga nan zasu
baka wata Refferal LINK wanda zaka Yi share
dinsa ko kava friends din ka suyi register ta
ciki sannan duk mutum 1 da yayi
.
.
REGISTER ta wannan link din da ka bayar
kana da N100
.
.
Kaga kenan idan ka samu group kona
facebok,whatsapp,instagram kai post zaka
samu kudi sosai domin gskya yanxu haka na
samu kudi sama da N2500
.
.
Dashi
.
.
GA ABUBUWAN DA AKE BUKATA KAFIN KA
FARA WANNAN AIKI
.
.
da farko ka tabbatar kana da CRHOME
BROWSER ko VIDMATE ko FIREPOX kodai
wata browser mai karfin gske
.
.
domin nasan akwai wanda zasu ce zasu
gwada a opera ko ucbrowser to gskya baza
suyi ba sbd kar kuyi wahala ne na fada muku
apps din da akeyi dasu
.
.
CIGABAN DARASI
sai ka shiga nan kayi download na wannan
Application din
.
.
👉 https://goo.gl/FtFRzN
,
.
bayan kayo download na application din
zaka ga wajen da xaka sa phone number ka
.
.
sai ka shigar daga nan kuma
zasu turo maka CONFIRMATION CODE ta
wannan phone number din naka da kasa
.
.
daga nan kuma zasu qara nuna maka wajen
da zaka sa PIN
.
.
sai ka kirkiri muhinman numbobi guda 5
A takaice dai wannan numbobi guda 5 din
suna da muhinmanci domin sune paswd din
ka da zakai log
.
.
bayan ka gama wadan nan matakan zasuyi
maka barka da zuwa
.
.
a kasa kuma zaka ga wajen da zaka cire
kudin da ka tara da kuma link wanda zaka
gayyato musu friends din ka su baka kyautar
kudi tare da data
.
.
sannan karku manta dole ne fa saita nan zaka
shiga kayo download na wannan app din
👇👇👇👇👇
👉 https://goo.gl/FtFRzN
.
Allah bada sa,a
Saturday, October 28, 2017
*AIRTIME SECRET* *Earn #100 to #5000 free airtime credit today on all networks* .
Thursday, October 26, 2017
{MTN User} YANDA ZAKA SAMU BONUS DIN N250 DA 10MB A KOWANI SIM NA MTN
Bismillahirrahanirrahim
Arewatricks
wannan hanyar tana
kwana biyu wanda MTN
suka fitar ta yadda zaka
rika siyan bundle mai
sauki sosai
sai dai kuma gashi
mutane na matuqar son
wannan bundler mai
suna XTRA MINI
BUNDLE
amma ba kowani sim
yake yiva sai sim din da
suka ga dama,
A yanxu ne wannan
shafi zata yi muku
bayani tare da CODES
din da xakai ACTIVATE
dinsa sannan kuma a
kowani sim na MTN
xaiyi
=GA YADDA TSARIN YAKE=
-Idan zaka sayi na #50
ne
sai ka dial
*567*108*1#
anan take zasu dauki
wannan N50 naka su
baka N125 tare da 5MB
-Idan kuma ta #100 ne
zakai sai kayi dial
*567*109*1#
zasu dau N100 su baku
N250 tare da 10MB
Valid :- 7days
kuma wannan codes din
baya canza tsarin da
kuke
Kukasance da AREWATRICKS
@08143484943
GET 5MB FOR 5 NAIRA ON GLO
How to get 5 MB for only 5 Naira on Glo
Firstly migrate to Glo Gbam by dialing
*100*5*1#.
After migrate to glo gbam, (glo)
will automatic deducted 5 Naira everyday
from your airtime and you will be giving 5MB
everyday.
once the (glo) mb is exhausted it
STOPS automatically, unlike MTN or AIRTEL
that will be feasting on your airtime.
HOW TO SUBSCRIBE AIRTEL 5MB WITH JUST 5 NAIRA
HOW TO SUBSCRIBE
STEP 1: Migrate to airtel club 10 hommies by
dialing *166#
STEP 2: Dial *141*11*15# and you will be
given 5MB and with just 5 Naira.
To check your MB dial *123*10# or
*141*712*0#
NOTE: Sometimes the MB might not be
shown even you checked your MB but you will
browse and your airtime won't be touched.
You can repeat this trick as many times as
possible..
Monday, October 23, 2017
Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)
Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)
Wata rana Manzon Allah (SAW) yana zaune tare da Sahabbansa, sai ya fara tambayar su daya bayan daya, sai ya fara da Sayyidina Abubakar 'yantaccen wuta
Yace: "Yaa Abubakar! Me kake so a duniya?
Sai Sayyidina Abubakar yace: abinda na fi so a duniya_
1: zama a gaban ka,
2: kallon ka,
3: ciyar da dukiya ta gare ka
Sannan Manzon Allah ya koma wajen Sayyidna Umar dan Khaddabi mai abin mamaki
Manzon Allah (Saw) yace: yaa Umar! Me ka fi so a duniya?
Sai Sayyidna Umar yace : abinda na fi so_
1: a mini umurni da kyakkyawan aiki ko da a boye ne,
2: a mini hani da mummunan aiki ko da a bayyane ne,
3: da kuma fadin gaskiya ko da tana da daci.
_Sannan manzon Allah ya koma wajen Uthman dan Affan, yace masa: "yaa Uthman! Me kafi so a duniya?_
_Sai Uthman dan Affan yace: abinda na fi so a duniya_
1: ciyar da abinci ga mabukaci,
2: yada sallama,
3: yin sallah cikin dare a lokacin mutane suna bacci.
_Sannan Manzon Allah (Saw) ya koma ta wajen Aliyyu dan Abi Daalib, yace masa: "yaa Aliyyu! Me ka fi so a duniya?_
_Sai Sayyidna Aliyyu yace: abinda na fi so a duniya_
1: Azumi a lokacin rani,
2: Karrama bako,
3: yakar abokan gaba da takobbi.
_Sannan Manzon Allah (Saw) ya koma wajen Abaa zarril Gifaari, ya ce masa: "yaa Abaa Zarri? Me ka fi so a duniya?_
_Sai Abaa Zarri yace: abinda na fi so a duniya_
1: yunwa,
2: jinya,
3: mutuwa.
_Sai manzon Allah (Saw) yace: "sabida me yasa kake son su?_
Sai Aba zarri yace:
*ina son yunwa ne don zuciya ta tayi laushi,
*ina son jinya ne don zunubi na yayi sauqi,
*ina son mutuwa ne sabida saduwa da ubangiji na
_A wannan lokacinne Mala'ika Jibrili ya sauqo zuwa majalisar Manzon Allah (domin hirar ta su ta birge shi ), sai yace: ni kuma ina son abubuwa uku a duniyar ku_
1: isar da sako,
2: bayar da amana,
3: son nakasassu.
_Daga fadin haka kuma sai ya tashi zuwa sama Sannan ya sauko a karo na daban sannan yace Allah madaukakin sarki yana karanta muku sallama Hirar manzon Allah da sahabbai tayi dadi, harma Allah yana gaishe su sannan Allah yace yana son abubuwa uku a duniyar ku_
1: harshe mai ambatonSa,
2: zuciya mai tsoronSa,
3: jikin da aka jarrabce shi da balaa'i kuma yayi hakuri#.
_Tsarki da godiya sun tabbata ga Allah Girma da tsarki sun tabbata Allah_
Adu'o'i guda uku kada ku manta su acikin sujjadarku..
"Ya Allah ina rokonka kyawawan halaye".
"Allah ka azurta ni da tuba zuwa gareka tabbatace"
"Ya ALLAH mamallakin zuciyata ka tabbatar da ita akan addininka"
Lalle wannan ya cancanta ku tura zuwa ga waninku domin ya amfana.
Dauki darasin ka a cikin wannan hadisi, ka aikata shi, za ka yi nasara.
Majalisar Manzon Allah makarantar mai imani ne, yi kokari ka fita a sahun farko na daliban makarantar.
SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA
SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA
******************************* *
Zuma na taimakawa wajen taso da sinadaran da suke sanya kiba, wadanda ke kwance a cikin jiki, tana fito da su ne don su bi jiki a lokacin da a ke aikin karfi, raguwarsu a jiki zai sanya kiba ta rage.
A lokacin da za a sha zumar ya kamata a gauraya zumar da ruwan zafi, sannan ana so idan har za a sha zumar, to a sha da sanyin safiya, idan an tashi sallar asuba ko kuma lokacin da aka farka daga barci.
Kuma idan aka gauraya zuma da ruwan zafi da kuma lemon tsami, sannan aka sha za su taimaka wajen rage kiba da kuma nauyin
Jiki
CIN AYABA DOMIN RAGE KIBA.
SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA
*******************************
Cin Ayaba guda 3 duk safiya kanfin Mutum yaci abinci haka ma da dare in za'a kwanta na matuqar rage kiba a wata daya zaka ga cenji a jikinka.
HADA KANKANA DA CITTA DOMIN RAGE KIBA
********************************************
A samu kwallon kankana kamar guda biyu haka sai a markade su su zama ruwa a zuba garin citta, sai a dan sa ruwa sai a markada har sai yayi laushi Sai a ringa sha in rana ta yi zafi.
ABIN LURA ANAN
--------------------------
Yana da kyau a kula cewa kiba bata raguwa sai an rage cin abinci mai maiko sannan duk aka ci abincin rana kada a zauna a dan samu ayi wani aiki kona 15 mint ne
YADDA AKE HADA MAN KWAKWA
YADDA AKE HADA MAN KWAKWA
Duba da dumbin amfanin da man kwakwa ke da shi wajen kula da lafiyar jiki, gyaran gashi da kuma fata, yana da amfani sosai a san yadda ake fitar da shi a gida, yadda ako da yaushe mutum zai iya kasancewa da shi a saukake.
Abubuwan da ake bukata
Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka
Ruwan mai dan zafi, ba zafi sosai ba
Yadda ake hadawa:-
-1. Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda injin nika zai iya markadawa a saukake
-2. A dafa ruwan zafi, amma kar yayi zafin da zai iya kona jiki, kuma ya fi ruwan dumi zafi. Amfani da ruwan zafi na taimakawa wajan fitarda mai da yawa.
-3. Daga nan sai ki zuba yankakken kwakwan a cikin Blender ki kwara ruwan zafin, sai ki markada shi har yayi laushi. Idan kwakwar da yawa sai kin raba kamar gida biyu ko uku.
-4. Idan ya markadu, sai ki tace shi da rariya, ki mayarda dusar cikin Blender din ki kuma kara zuba ruwan zafi ki markada don ki samu karin madarar kwakwar.
-5. Ki kara tace madarar da rariyar laushi ko abin tace shayin domin fitar da kamu kamun dusar da ta ki fita da fari.
-6. Daga nan sai ki saka ruwan da kika tace a firji ya kwana. Da safe zaki ga man ya yo sama yayi fari sal a daskare abun sha’awa. Zaki ga ya raba kanshi da sauran ruwan kwakwan.
-7. Zaki tsame man sai ki tace sauran ruwan domin tabbatar da cewa duka man ne ya fita (kar ki zubar da ruwan, zaki iya dafa shinkafa da shi).
-8. Ki sanya man a cikin tukunya ki dafa shi na tsahon awa daya da kamar minti ashirin akan wuta mara zafi sosai (low heat). Zaki na yi ki na juyawa, kar ki bar gurin har sai ya yi.
-9. Idan yayi, zaki ga man ya rabu da dusar. Ki tace ci a cikin kwalba da dan karamin abun mataci. Idan bai tacu ba da fari, ki sake yi.
Za ki iya amfani da man kwakwarki wajen yin giki, gyara fata ko kuma gyaran gashi, ko kuma ki yi na sayarwa.
Danneman Karin bayani:- 08065444595
HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA
HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA
Duk da cewa maza da mata kan samu matsalar kuraje a fuska, mata su suka fi damuwa da su fiye da maza, domin su suka fi aiko da tambayoyi a kan yadda za a magance su:
kurajen taya-ni-muni pimples: kurajen pimples a turance ko acne bulgaris a likitance suna daya daga cikin larurori masu addabar samari da ’yan mata. Suna fitowa ne a daidai lokacin girma, domin a daidai lokacin ne sinadarin nan na testosterone ke yawa a jinin samari maza da kuma wasu kadan daga cikin mata.
Wannan sinadari shi ke da alhakin sa maiko ya rika taruwa a fuska. Idan maiko ya taru a fuska sai kwayoyin cuta su zo su taru a wurin su kawo kurji.
Hanyoyin kariya su ne kiyayi taruwar maiko da kwayoyin cuta a fuska da kirji. Wannan kan dan yi wahala amma ta wadannan dabaru za a samu nasara:
1-Rage maiko a cikin abinci. Misali, idan aka soya wani abinci, yana da kyau a tsane mai da mayanin kitchen wipe mai tsabta kafin a ci. Idan an yi haka an rage man kusan da kashi hamsin cikin dari ko ma fiye.
2-Yin amfani da sabulu mai kashe kwayoyin cuta wajen wanke fuskar safe da yamma.
3-Shan kayan itatuwa da cin ganyayyaki a kai-a kai yakan tsane maikon cikin jini ya kara karfin garkuwar jiki wajen yakar kwayoyin cuta.
4-Ga wanda wadannan dabaru ba su yi musu aiki ba, za su iya zuwa su nemi man shafawa a fuska da kirji mai dauke da sinadarin benzoyl perodide na shafawa safe da yamma bayan an wanke fuska.
5-Idan hakan ta ki wadatarwa sai an je asibiti an hada da karbar magungunan kashe kwayoyin cuta.
6-Ga wadanda wannan ma bai yi aiki ba, akwai dai magunguna masu karfi har ila yau irin samfurin bitaman ‘A’ da ake kira isotretoin da ake rubutawa a asibiti. Akan samu nasara sosai idan aka jarraba wadannan. Amma ba a bawa mai juna biyu shi.
7-Ba a so a rika matse kurajen saboda hakan kan iya jawo tabo, an fi so a bar su su fashe da kansu sai a wanke wurin
@ 08143484943
Thursday, October 19, 2017
HOW TO SENDMESSAGE TO ALLNETWORKS FORFREE
Am here to introduce
an interesting
Application called
Elanol which can be
used to send
Messages to all
Networks for free.
Elanol is a platform
for chatting with
friends and family
members. You can
also use it to chat
and send pictures to
your contacts.
FEATURES OF
ELANOL
1. Elanol can be
uses to chat with
friends and family
members
2. It can also be
used to Send FREE
messages friends,
clients, customers
and contact list
3. You can use it to
advertise your
business and
showcase your
products to the
world
4. It provides Latest
news around the
Globe
5. With Elanol, you
can share Stickers
and Pictures with
your loved ones
Our concern here is
how to use it in
sending free
messages to all
Networks. Let us see
how it works :
1. Download and
install Elanol from
Playstore
2. Open the
Application and
register.
3. After successful
registration, you can
now send message
to any network for
free.
It will display
all the numbers in
your contact list.
Just pick the one
you want to send a
message to. If the
number is not in
your contact list,
press the arrow at
the bottom of the
Application and
write the Manually
Sunday, October 15, 2017
GYARA KANKI KICI MORIYAR MIJINKI
*GYARA KANKI KICI MORIYAR MIJINKI*
☘KI ZAMA KAMAR HAKA:
☘1. MAI YAWAN TUBA: A duk lokacin da kika sabawa Allah (S.W.T), kika samu kanki cikin nadamar laifin da kika yiwa Ubangijin ki, to ki yawaita tuba gare shi har Allah ya yafe miki. Domin istigifari ruwa ne wanda yake wanke zuciya, ya kuma gusar da kazantar zunubi.
☘2. MAI BIYAYYA GA MIJI: Ki kasance mai biyayya a wajen mijinki, abinda yace kiyi masa kiyi, wanda yace ki bari to ki barshi. Indai har umurnin ko hanin bai shiga hurumin addinin ki ba.
☘3. MA'ABOCIYAR KARATUN ALQUR'ANI: Ki kasance mai karatun Qur'ani, domin karanta shi waraka ne daga dukkan cuta, Qur'ani yana daukewa mai karanta shi dukkanin damuwa na duniya, sannan karanta shi yana 'karawa mutum tsoron Allah, karanta shi yana koron shaidanun Aljanu wainda zasu addabi rayuwar auren ki.
☘4. MAI YAWAN IBADA: Ki zamanto mai yawan yin ibada, mai yawan yin Nafila, kada ki zama raguwa, ke kullum kece koma baya wurin ibada. A'a ki tashi daddare ki roki Allah bukatunki, kiyi azumi in kin sha ruwa kiyi addu'a.
☘5. MAI JURIYA DA HAKURI: Ki kasance mai juriya da kuma hakuri a dukkanin al'amuran ki, domin nasara yana tare da hakuri, shi kuma hakuri sai ka jure, kada ki zama fitinanniyar mace mai neman ayi tashin hankali dake. Mai hana mijinki samun nutsuwa a cikin gidansa.
☘6. MAI ALKUNYA: Ki zamo mai kawaici da alkunya a cikin al'amurranki na rayuwa, domin ita rayuwa ta kan jefa mutum cikin abubuwa daban-daban. To kada ki zama fitsararriya, ki zama shaddar kasuwa, ko ballagaza mara kamun kai a unguwa.
☘7. MAI BIN SUNNAR ANNABIN MU MUHAMMAD (SAW): Ki kasance wadda kike koyi da abinda Manzon Allah (S.A.W) yazo dashi. Allah Madaukakin Sarki yace:" Abinda Manzo (SAW) yazo muku dashi, ku rike shi da kyau, abinda ya hane ku, ku hanu daga aikata shi". Don haka kada ki zama 'yar bidi'a.
☘8. MAI KWADAYIN ALJANNAH: Ki zamo mai kwadayin rahamar Allah, ki nemi tsari a wurin Allah don ya nisantar dake daga azabarsa. Lallai Allah mai rahama ne, kuma mai jin kai.
☘9. MAI RIKE SIRRIN MIJINTA: Ya kasance duk runtsi duk wahalar da zaki shiga ki rike sirrin mijinki, ki dogara ga Allah, ki zama duk yadda wani yabi 'kididdigi domin yasan sirrin gidanki kada ki yarda ya san wannan sirrin. Akwai hatsari ga matan da suke yada sirrin mijin su, masu baza abinda hatta ke faruwa a shinfidarsu.
☘10. KI ZAMA MAI TSAFTA DA KWALLIYA DA IYA GIRKI GA MIJINKI: Ya zama duk sati ko duk sati biyu akwai gyaran jiki na musamman da kike yiwa jikinki, akwai turarukan da kike turara jikin da dasu wanda zasu ratsa dukkanin sassa na jikinki, mai kula da tsaftar kanta domin akwai wacce kanta tamkar shekar angulu, bata yin kitso kuma bata gyara shi yayi laushi yayi kyau, yadda zai rinka fisgar hankalin mijinta. Ita dai kullun tana nan tana tsami tana yin masa magana yana kauda kansa saboda bata gogye bakinta. Yana daga cikin tsafta yanke gashin wurare guda biyu na jikin ki. Ki kuma zama kin iya girki mai dadi.
☘11. KI ZAMA MACE MAI AMANA: Wacce idan mijinki yayi tafiya ko idan ya fita zaki kiyaye masa amanar kanki dana gidansa da dukiyarsa da 'yan'yansa.
☘12. KI KASANCE MAI TAUSAYIN MIJINKI: Kada ki zama muguwa, wacce bata tausayin mijinta, wadda kullun burinta taga tayaya zata yi ta sanya ran mijinta ya 'baci, a'a ba aso ki kasance haka, so ake yi ki rinka tarairayan mijinki, ki zama mai nuna kulawa da nuna lafiyayyar soyayya gare shi.
☘13. KI KASANCE MAI IYA MAGANA: Dayawa daga cikin mata basu iya magana ba, shi fa maigida ya banbanta da sauran mutanen da kike mu'amala dasu, shi wani mutum ne mai daraja da 'kima, komai da zaki yi masa dole sai kin tace sa kin duba kinyi tunani, da magana kawai da kalaman soyayya sai ki mallake zuciyar mijinki, inma yana da mata dayawa sai ki zama tauraruwar cikinsu.
☘14. KI ZAMA MACE MAI SAUKAKA "KISHI": Hakikanin gaskiya ba zai yiwu ba ace mace tabar kishi, kuma duk wanda yace mace tabar kishi to yana 'batawa kansa lokacine kawai, sai dai ace ta saukaka kishin, kada kishin ya kaita ga yin mugun abu ga 'yar'uwarta. Kada kishin ya kai ta ga shirka, Saukaka kishi yana taimakawa ga mace ta samu 'kima da daraja a wurin mijinta.
☘15. KI ZAMA MAI KYAUTATAWA UWAR MIJI DA 'YAN'UWAN MIJI: Yin rashin mutunci da wulakanta 'yan'uwan miji bai dace ba, domin zaki jawoma kanki bakin jini. Kuma kin same shi da yan'uwan sa ba daidai bane ki shiga tsakanin su.
☘ *'Yar'uwa ku Sadeeya Lawal Abubakar.*
☘ *MARKAZUS SUNNAH*
☘ *Zaku iya shiga group din ta wainnan numbers din 08034643244 08089074217*
SABUWAR HANYAR DA ZAKASAMI KYAUTAR 200MB A 9MOBILE A KYAURA
ABBA DRY
Jama,a Barkan ku da sake kasan cewa
tare da wannan shafi
A Yau wannan Shafi mai suna
NETWAP.GA zai yi muku Bayani Akan
Wata Ahanya Da (9mobile=etisalat]
suka fitar wanda suke bada Free DATA
ga duk kanin Wanda YAYI REGISTER a
( applicatoin ) dinsu
ko WEBSITE din su
A Gurguje
Domin Samun Naka Garabasar
IDAN kana Da ( ANDROID )
sai kaje
==> PLAY STORE na wayar ka Kayi
Seach na MY 9MOBILE APP
sai ka bude sa ka ciccike
daga nan Sai ka jira 24hours
IDAN KUMA BAKA DA ANDROID KO
KUMA BAKA GANE WANNAN BA SAI KA
BIYO MU TA WANNAN BAYANIN DA
ZAMU MAKA
Da Farko sai ka shiga wannan Shafi
Shiga Nan
Bayan Shafin ya bude zaka ga wajen da
zaka ciccike
kamar irin su
Enter your Phone number : sai ka shigar
da number ka na etsalat
Enter Your email : sai kasa idan kuma
baka da shi wanna zaka i,ya sa shirme
kamar misali : ghjghjgh@gmail.com ba
dole ne kasa mai kyau ba
sai kuma wajen
PASSWORD : shi kuma sai kasa alphabet
da number da kuma Symbols
kunga kenan
kamar haka misali :
nafi3213=¥
sai kuma
inda Suka ce
Enter Security Question
sai kasa kamar haka misali : Wha is
Your name?
A box na kasan shi kuma sai ka amsa
tambayar misali : My Name Is Nafiukg
Sai ka Danna
==> Get Secure Code
anan Take Zasu turo da wasu Code Ta
wannan number da kasa wajen
REGISTER
sai ka copy kasa A Wajen da suka nuna
maka kasa VERIFY CODE
Bayan kasa sai kayi
Submit
Zaka kara jin Sun Turo maka da Text
Massage
na kayi nasarar yin Register
shikenan sai ka jira 24hours Daidai zasu
turo maka da Kyautar
200mb
sanna Datar Tana bude komai
domin Duba Datar Dial *228#
DOMIN SHIGA GROUP DIN MU NA
WHATSAPP
SAI KAYI COMMENT DA NUMBER KA
MUNGODE
YADDA ZAKA RINKA SAMUN KATI A WAYARKA A BANZA BATARE DAKASA KUDI BA
YADDA ZAKA RINKA SAMUN KATI
A WAYARKA A BANZA BATARE
DAKASA KUDI BA
hi
Yau
Zanyi bayani akan yadda xaku riqa
samun
katin waya tare da kyau tar data a
kowani LAYI
ta hanyar amfani da wayar
ANDROID
Basai natsaya muku dogon bayani ba
sauda yawa akwai KAMPANONIN da
suke
janragamar bada kautar KATIN waya ta
hanyoyi kamar haka
1= SURVEY ] survey dai nasan kowa
yasan
me ake nufi dashi domin kwana kin baya
nayi
jawabi akai to amma kasancewar
nasan akwai wandandaaaa basusan
shiba zan
danyi musu misalin sa a gurguje
Survey shine wanda ake turo maka da
wasu 'yan
tambayoyi idan ka amsa su a
baka kyau tar katin waya sannan pa ba
dole bane ka amsasu daidai koda ka
amsa badai daiva duk xasu baka kudin
to
wannan shine SURVEY
2 = REFFERAL LINK/CODE | wato akwai
kuma KAMFANIN DA SUKAN BUDE
SHAFIN SU
KO APPLICATION na kasuwanci
wanda xasu fitar da wani kaso a duk
abokin ka da ka gayyato sa yayi
REGISTER da su
To amma bari mu fara da na 1 daga
cikin
wadan nan hanyoyin
MENENE JAMA_APP?
JAMA APP wani MANHAJA ce da wasu
KAMFANI mai suna GETJAMA suka fitar
domin biyan kudade akan wasu 'yan
tambayoyi da xasu maka kai kuma idan
ka amsa
musu koda kuwa badai dai bane
zasu baka wannan kudin wato [SURVEY]
Idan kana da wayar ANDROID
sai kaje PLAYSTORE kayi SEARCH na
JAMA
sai kayo DOWNLOAD dinsa
bayan kayi DOWLOAD dinsa sai ka shiga
==> Signup zaka ga sun baka wani
FORM wanda
zaka
ciccike
Zaka sa
EMAIL
PHONE NUMBER
PASWD guda 4
Sai kuma wajen PROMO_CODE sai kayi
Tick
box din kasa sai kasa
NA4132
daga nan ka danna REGISTER zasu turo
maka VERIFY CODE ta wannan NUMBER
taka da
kasa wajen REG
Sai kasa CODE din ka danna SUBMIT
daga nan zasu maka WELLCOME
Anan ne zaka ga CAMPAIGN wanda zaka
zava kashi ga zaka ga JOB sai kayi
CLICK ka
amsa musu tambyoyin da suka ma
Idan ka gama kai SUBMT anan take
zasu
baka kyau tar kudin
Wani CAMPAIGN din suna bada N200 ,
N150 ,N75 , N55 N35
Duk dai CAMPAIGN din da kayi idan
kagama
CAMPAIGN din sun baka
kudin
sai ka dawo MAIN MENU na APP din
zaka
ga a sama akwai OPTION sai ka shiga
Idan ka shiga zaka ga CASHOUT sai ka
shiga ka rubuta yawan kudin da zaka
fitar sai ka danna RECHARGE
Sannan a duk lokacin da suka fitar da
sabon
CAMPAIGN zasu muku TEXT
MASSAGE ta number ku cewa an fitar da
sabon CAMPAIGN kai kuma sai kaje ka
shiga APP din ka shiga sabon
CAMPAIGN
din
Kayi SURVEY din idan ka gama kaje ka
cire kudin
Dafatan an fahimta
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website
din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa
address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa
www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun
Haruffa kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da
abokanan Arziki sunan Website din Mu
me Albarka, don ganin sabbin posting
din Mu se ku duba saman website din
akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din
Dadin Kowa24 don samun abubuwan
more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri
Wannan Shafi domin bunkasa Harshen
Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri
daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson
asanarwa da Duniya, ko
Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels,
Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman
Sani akan ranakun dazamu cigaba
dakawo muku Posting na Hausa Novels
da Sauran su, zaku iya tuntubar
ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku
tareda Addreshin Ku tawannan Email din
Officialdadinkowa24@gmail.com
kyautane zamuyi muku komai don
cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar
kudinka sai dai idan kaikayi niyyar
Turowa don siyan Data Saboda acigaba
dayin Posting a Kodayaushe batareda
dakatawa ba, Website din Mu bashi da
Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata
Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya
Burin mu shine musamu amincewar
Al'umma aika da
Gudunmawarka,Labari,Shawara da
sauran su a Addreshin mu na email ✉
💌📩 officialdadinkowa24@
gmail.com
.
Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don
baiwa me hakkin rubutu hakkinsa,
ma'ana idan mun samu Rubutu daga
Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa
musami Rubutun koda bashi yayi ba to
mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © ABBA DRY
Saturday, October 14, 2017
YIN RAKA'A GUDA 2 BAYAN FITOWAR ALFIJIR
YIN RAKA'A GUDA 2 BAYAN FITOWAR ALFIJIR
DARASI NA FARKO
Yana daga cikin nafilolin Manzon Allah ﷺ na yau da Kullum wanda yake yinsu kowane rana koda yana halin bulaguro,*Yin Raka'a biyu bayan alfijir ya fito,kafin sallar Assuba*yin hakan sunnance mai karfi.
*FALALAR WANNAN NAFILA*
Wannan Nafila tana da falala mai girma wanda Manzon Allah ﷺ ya bayyana falalarta da bakinsa da kuma aikinsa.
*Yin Raka'a biyu bayan fitowar alfijir yafi duniya da abinda yake cikinta falala da alkhairi*
Manzon Allah ﷺ yana cewa;-
*(Yin Raka'a guda biyu bayan fitowar alfijir na nafila,yafi Alkhairin duniya da abinda yake cikinta)*
@رواه مسلم.
*Babu wata nafila da Manzon Allah ﷺ yake tsananta kiyayeta kamar Raka'a guda biyu bayan fitowar Alfijir*
Daga Umar Masu Imani Mai gaskiya yar Mai Gaskiya shugaban Matan masu Ilimi baki daya wato,Nana A'isha رضي الله عنه tana cewa;
*"Manzon Allah ﷺ babu wata nafila da yake tsananta kiyayewa kamar raka'a guda biyu bayan fitowar alfijir"*.
@رواه مسلم والبخاري.
*WANNAN NAFILA TA SAMU WASU ABUBUWA GUDA 5 MASU KEBANTATTU MASU MUHIMMANCI FIYE DA SAURAN NAFILOLI*
الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه
الله؛-
Yana cewa;-
Wannan nafila ta bayan fitowar alfijir ta samu wasu abubuwa kebantattu kamar haka;-
NA FARKO
*An shar'anta yinta alokacin bulaguro da lokacin zaman gida*
NA BIYU
*Ladarta yafi Alkhairin duniya da abinda yake cikinta awajan Allah*.
NA UKKU
*An sunnanta saukakata wajan karatu da sauran aiyukan sallah,ba'a tsawanta karatunta ko sujada da ruku'u,Amma da sharadin cikasa wajibin sallah da rukunnanta*
NA HUDU
*Ana son a karanta wadan nan surori bayan FATIHA acikinta*
Raka'a ta farko bayan FATIHA;-
*قُلْ يَاأَيُّهَا الْكَافِرُونَ*
Raka'a ta Biyu bayan FATIHA;-
*قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ*
KO KUMA;-
Raka'a ta farko bayan FATIHA;-
*قُولُوا آمَنَّا بِاللَّهِ*
@البقرة : 136.
Raka'a ta Biyu bayan FATIHA;-
*قُلْ يَاأَهْلَ الْكِتَابِ تَعَالَوْا إِلَى كَلِمَةٍ سَوَاءٍ بَيْنَنَا*
@آل عمران: 52.
NA HUDU
*Ana ramata idan ta wuce ga wanda ya makara*.
@الشرح الممتع (4-71).
HUKUNCIN WANNAN NAFILA
Allah ne mafi sani
MU HADU A DARASI NA GABA INSHA ALLAH.
YADDA ZAKA SAMU BONUS A LAYIN ETISALAT (9MOBILE) DUK YADDA KASA ZASU LINKAMA SAU GOMA,,, 10x #100 - #1000 #200 - #2000
yadda zaka samu damar samun bonus a layi Etisalat (9mobile) duk kati da kasa zasu linkamashi sau goma 10x
√
Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ,
Kukasance da Arewatricks Dan samu cheat da labarai da dai sauran dibaru kimiya da fasaha,
To kawai bara Na yi bayani akan wannan yadda xakasamu damar samu garabasa:
#100 - #1000
#200 - #2000
#300 - #3000
Kai konawa kasa zasu linkama sau 10
Dafarko kawai kayi recharge akalla Na #100
Sai kadanna *819*1# enjoy this offer. Valid/30days
Shikenan.
Allah yabada Sa,a
@Arewatricks
Tuesday, October 10, 2017
AIRTEL USER Double ALL your recharges with 100% Bonus to call ALL NETWORKS for 7 days & Stop Unwanted Deductions on Airtel's VALUE PLUS!
Saturday, October 7, 2017
MTN cheat, MTN Night Plan Subscription Code And Usefulness
Yea! MTN supplied cheap and affordable
night browsing facts Plan for their
subscribers on MTN ipulse.
The facts plan
can be used simplest inside the night time to
rowse, Surf, flow movies and of direction, it
may be used on modem, computer, game
consoles and lots of different gadgets which
could get entry to the net.
the way to spark off Mtn night time Plan Of
25Naira For 500MB
MTN best has one night time plan of 25Naira
for 500MB which may be activated once in a
night.
It valids from 12:00AM till four:00AM
in the night time.
It is simple and easy.
first off, migrate to
MTN ipulse with the aid of dialing
*406# .
Then send night to 131 to prompt the night
time plan.
you will obtain a message pronouncing "
expensive client, you've got successfully
subscribed to unfastened night surfing
between 00:00 and 04:00. N25 has been
deducted out of your account. "
Wow! you may wait till 12:00AM and revel
in!
So with this, you will be able to browse and
revel in your sleepless nights at the net
streaming, downloading and browsing.
How to Activate 9mobile 100% Double Data Offer
The double data bonus offer of 9mobile
doesn't base on eligibility but on tariff plan.
If you are using 9mobile network, you can
migrate to Morecliq tariff plan by dialling
*244*1# to enjoy the offer.
* After successful migration, dial
*545# and activate the 100% double data
offer.
* Now, subscribe to any 9mobile data plan
and it will be doubled immediately.
Remember to check your data balance by
dialling *228#.
How to Activate Glo 100% Double Data Offer
Glo 100% double data doesn't based on
eligibility i.e it can be enjoyed by all Glo
subscribers.
Even new and existing
customers are eligible.
* Firstly,
buy any Glo official data plan by
dialling *777# and leave the auto-renewal.
* Once your previous purchased data
finishes, the next data plan that will be auto-
renewed, will be doubled automatically.
* Remember to always check your data
balance by dialling
*127*0#
How to Activate Airtel 100% Double Data Offer
* Airtel double data doesn't base on
eligibility. You can dial *144# and purchase
any of the applicable data plans.
Immediately,
* Remember to check your data balance by
dialling *140# and note that the double data
offer lasts for 6 months but your purchased
validity period based on the type of data
plan you bought.
Thursday, October 5, 2017
Zikirai guda bakwai (7) mafi tsada a rayuwar Musulmi
1- Mafificin ambaton Allah
_Laa ilaha illallaahu wahdahu lā shariyka lahu lahul-mulku wa lahul hamdu wa huwa alā kulli shay'en Qadiyr_
2- Mafificin tasbihi
_Subhanallaahi wabihamdihi, adada khalQihi, waridā nafsihi, wazinata arshihi, wa midāda kalimatihi_
3- Mafificyar Addu'a
Rabbana ātina fiy-dduniyā hasanatan -wafil akhirati Hasanah, waQinā azabanNār_
4- Mafificin Istigfari
Allaahumma anta rabbiy lā ilaha illā anta khalaQ-taniy, wa'ana abduka, wa ana alā aHdika, wa-wa' dika masta-'da at, a-uzubika min sharri ma sana'atu, abū Ulaka bini'-matika ãlayya, wa-abu'u bizambiy, Fagfirliy fa-innahu Lā yagfiruz-Zunuba illa ant_
5- Mafificin neman kariya da tsari
Bismillaahilladziy Lā yadurru ma-asmihi shay'un fiyl-ardhi walā fiys-Samā' , wa huwas samiy'un alaiym_
6- Mafificin zikirin neman yaye damuwa da bakin ciki
Lā ilaHa illa anta subhānaka inniy kuntu minaz-Zālimiyn_
7- Mafi zikirin dogaro ga Allah da sallamawa a gareshi
Lā haula wala Quwwata Illa billaahil aliyyil aziym_
Allah ya sa mu dace
Allahumma Ameen.
Zikirai guda bakwai (7) mafi tsada a rayuwar Musulmi
1- Mafificin ambaton Allah
_Laa ilaha illallaahu wahdahu lā shariyka lahu lahul-mulku wa lahul hamdu wa huwa alā kulli shay'en Qadiyr_
2- Mafificin tasbihi
_Subhanallaahi wabihamdihi, adada khalQihi, waridā nafsihi, wazinata arshihi, wa midāda kalimatihi_
3- Mafificyar Addu'a
Rabbana ātina fiy-dduniyā hasanatan -wafil akhirati Hasanah, waQinā azabanNār_
4- Mafificin Istigfari
Allaahumma anta rabbiy lā ilaha illā anta khalaQ-taniy, wa'ana abduka, wa ana alā aHdika, wa-wa' dika masta-'da at, a-uzubika min sharri ma sana'atu, abū Ulaka bini'-matika ãlayya, wa-abu'u bizambiy, Fagfirliy fa-innahu Lā yagfiruz-Zunuba illa ant_
5- Mafificin neman kariya da tsari
Bismillaahilladziy Lā yadurru ma-asmihi shay'un fiyl-ardhi walā fiys-Samā' , wa huwas samiy'un alaiym_
6- Mafificin zikirin neman yaye damuwa da bakin ciki
Lā ilaHa illa anta subhānaka inniy kuntu minaz-Zālimiyn_
7- Mafi zikirin dogaro ga Allah da sallamawa a gareshi
Lā haula wala Quwwata Illa billaahil aliyyil aziym_
Allah ya sa mu dace
Allahumma Ameen.
MTN Data Plan Codes in Nigeria
MTN Data Plan Codes in Nigeria
PlanValidityOpt-in CodeMTN Daily Data Bundles30MB @ ₦10024 HoursDial *104#100MB @ ₦20024 HoursDial *113#
MTN Weekly Data Bundles750MB @ ₦5007 DaysDial *103#
MTN Monthly Data Bundles1.5GB @ ₦1,0001 MonthDial *106#3.5GB @ ₦2,0001 MonthDial *110#10GB @ ₦5,0001 MonthDial *116#22GB @ ₦10,0001 MonthDial *117#
MTN Night Plan500MB @ ₦25One NightText “Night” to 131
How to Check Your Data Balance on MTN
Ah, this one is simple, simply text “status” to 131. OR Dial *131*4#
Sunday, October 1, 2017
YADDA AKE MAGANIN ZAZZABI AJIKIN DANADAM
YADDA AKE MAGANIN ZAZZABI AJIKIN DAN
ADAM
KASHE KASHEN ZAZZABI:-
(1) malaria fever
(2) typhoid fever
(3) lassa fever
(4) ebola fever etc
MAFITA MAFITA
ludufin Allah akan warkar da zazzabi ya
bayyana acikin
SHUWAKA
Likitocin fannin ci da sha wato
NUTRITIONISTS)
Sun bayyana shuwaka amatsayin magani
Daga cikin Magugunan zazzabi kowane iri...
(1) Abu na farko shine; ta bayyana cewa idan
kana cin shuwaka koda sau biyu ne a sati, to
ba zakayi zazzabi ko wane iri ba!
(2) idan kuma kanada shi, to ko awane
mataki ya kaika zaka warware ba tareda
shan magani ba! Saboda acikinta akwai
kowane nau'in sinadari me warkar da zazzabi
(3) SHUWAKA tanada amfanarwa akan duk
matsalar da zata sa ka yi anfani da
(amoxaciline)
(ampiculox)
( paracetamol)
(Clarithromacilin)
SABODA HAKA
duk lokacin da larura ta sameka ko kuma
wani naka, yazama lalle daya daga Cikin
wadannan magugunanne za abashi to ka
sani cewa duk aikin da zasuyi to shine
SHUWAKA zatayi Maka.
WANDA YAJI TO YAYI KOKARI YA AIKATA
Kuma yasanar da makusanta; don kubutar da
jama'a gameda hadarin ciwon.
YADDA AKE MAGANIN ZAZZABI AJIKIN DANADAM
YADDA AKE MAGANIN ZAZZABI AJIKIN DAN
ADAM
KASHE KASHEN ZAZZABI:-
(1) malaria fever
(2) typhoid fever
(3) lassa fever
(4) ebola fever etc
MAFITA MAFITA
ludufin Allah akan warkar da zazzabi ya
bayyana acikin
SHUWAKA
Likitocin fannin ci da sha wato
NUTRITIONISTS)
Sun bayyana shuwaka amatsayin magani
Daga cikin Magugunan zazzabi kowane iri...
(1) Abu na farko shine; ta bayyana cewa idan
kana cin shuwaka koda sau biyu ne a sati, to
ba zakayi zazzabi ko wane iri ba!
(2) idan kuma kanada shi, to ko awane
mataki ya kaika zaka warware ba tareda
shan magani ba! Saboda acikinta akwai
kowane nau'in sinadari me warkar da zazzabi
(3) SHUWAKA tanada amfanarwa akan duk
matsalar da zata sa ka yi anfani da
(amoxaciline)
(ampiculox)
( paracetamol)
(Clarithromacilin)
SABODA HAKA
duk lokacin da larura ta sameka ko kuma
wani naka, yazama lalle daya daga Cikin
wadannan magugunanne za abashi to ka
sani cewa duk aikin da zasuyi to shine
SHUWAKA zatayi Maka.
WANDA YAJI TO YAYI KOKARI YA AIKATA
Kuma yasanar da makusanta; don kubutar da
jama'a gameda hadarin ciwon.
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA YARA KANANA
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA YARA KANANA
idan yaro yakai wata uku da haihuwa
anabashi man tafarnuwa rabin karamin
cokali sau uku arana kwana uku zairabashi
da danshi da tafiyar ruwa da cutar tamowa
amma arinka hadawa da abinda zaisha kuma
shafawa yaro man tafarnuwa a dasashinsa
yana saukaka fitowar hakorin jariri mace mai
goyo idan batada isashshen ruwan nono sai
tasamu hantar karamar dabba tasoya tacinye
zatasamu karin nono amma azuba cokali
daya na man tafarnuwa acikin man suyar,
idan yaro yana kurga ,(wata tsutsace da take
fitowa a dubura) ko in yana kuka marar dalili
sai abashi man tafarnuwa rabin cokali sau 2
arana, idan anaso yaro yakasance cikin
kuzari da koshin lafiya sai tarika zuba man
tafarnuwa karamin chokali a abincinta...
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA YARA KANANA
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA YARA KANANA
idan yaro yakai wata uku da haihuwa
anabashi man tafarnuwa rabin karamin
cokali sau uku arana kwana uku zairabashi
da danshi da tafiyar ruwa da cutar tamowa
amma arinka hadawa da abinda zaisha kuma
shafawa yaro man tafarnuwa a dasashinsa
yana saukaka fitowar hakorin jariri mace mai
goyo idan batada isashshen ruwan nono sai
tasamu hantar karamar dabba tasoya tacinye
zatasamu karin nono amma azuba cokali
daya na man tafarnuwa acikin man suyar,
idan yaro yana kurga ,(wata tsutsace da take
fitowa a dubura) ko in yana kuka marar dalili
sai abashi man tafarnuwa rabin cokali sau 2
arana, idan anaso yaro yakasance cikin
kuzari da koshin lafiya sai tarika zuba man
tafarnuwa karamin chokali a abincinta...
MAGANIN CIWON MARA %%CIWON MARAR MAI HAILA%%
MAGANIN CIWON MARA
%%CIWON MARAR MAI HAILA%%
Mafiya
yawa daga cikin mata na kuka da ciwon
mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban
hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin
tsayuwar wata domin tasan irin axabar
datakesha duk adalilin ciwon mara. Ciwone
dakan tsananta agurin wasu yakuma
galabaitar dasu wasuma har amai xakaga
sunayi yayin da wasu numfashinsu ke dauke
yakaisu ga suma. La'akari dahakan yasa
nima nafadada bincike domin kawo ma 'yan
uwa mata wasu daga cikin hanyoyin
daxasubi dan ganin Allah yasauwake yakuma
basu lafia. 1.kisamu dabino masu kyau
sabbin tsinka guda bakwai, kici dasafe kafin
kici komai. 2.kisamu xogale kadan da
tsamiya kisa akofi, sannan kisamu
tafasashen ruwa kixuba akofin idan yadan
huce kishanye alokacin. Kiyi haka har sau
uku. Insha Allahu xaki samu sauki 3.kisamu
dauwa kamar rabin mudu kijikata akwano
natsawon kwana biyu sannan ki mutssiketa
kitace sannan kisha. Yana maganin ciwon
mara sosai yanakuma tsinka jini gawadda
ciwon yadameta jini baixoba idan dai tai
hakan jinin xaixo ciwon yayi sauki. Allah
yabama masu fama da wannan matsalar
lafiya ameen.
MAGANIN CIWON MARA %%CIWON MARAR MAI HAILA%%
MAGANIN CIWON MARA
%%CIWON MARAR MAI HAILA%%
Mafiya
yawa daga cikin mata na kuka da ciwon
mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban
hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin
tsayuwar wata domin tasan irin axabar
datakesha duk adalilin ciwon mara. Ciwone
dakan tsananta agurin wasu yakuma
galabaitar dasu wasuma har amai xakaga
sunayi yayin da wasu numfashinsu ke dauke
yakaisu ga suma. La'akari dahakan yasa
nima nafadada bincike domin kawo ma 'yan
uwa mata wasu daga cikin hanyoyin
daxasubi dan ganin Allah yasauwake yakuma
basu lafia. 1.kisamu dabino masu kyau
sabbin tsinka guda bakwai, kici dasafe kafin
kici komai. 2.kisamu xogale kadan da
tsamiya kisa akofi, sannan kisamu
tafasashen ruwa kixuba akofin idan yadan
huce kishanye alokacin. Kiyi haka har sau
uku. Insha Allahu xaki samu sauki 3.kisamu
dauwa kamar rabin mudu kijikata akwano
natsawon kwana biyu sannan ki mutssiketa
kitace sannan kisha. Yana maganin ciwon
mara sosai yanakuma tsinka jini gawadda
ciwon yadameta jini baixoba idan dai tai
hakan jinin xaixo ciwon yayi sauki. Allah
yabama masu fama da wannan matsalar
lafiya ameen.
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MAZA (1)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MAZA
idan namiji yanajin kaikayi a marainansa ko
a azzakarinsa to sai yasamu garin farar
kanwa cokali 1 adafa da ruwa kofi 2 idan ya
tafasa sai azuba man tafarnuwa cokali 2
inyahuce sai yawanke gabansa da ruwan
zaisamu sauki insha allah
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MAZA (1)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MAZA
idan namiji yanajin kaikayi a marainansa ko
a azzakarinsa to sai yasamu garin farar
kanwa cokali 1 adafa da ruwa kofi 2 idan ya
tafasa sai azuba man tafarnuwa cokali 2
inyahuce sai yawanke gabansa da ruwan
zaisamu sauki insha allah
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA (2)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA
Gaeme da matarda bata taba haihuwaba
idan tanaso tagane zata iyasamun ciki? Ko
a,a? To sai tasamuwa mai dumi da sabulu
tawanke gabanta sosai sannan tasamu
auduga maikyau sannan tazuba man
tafarnuwa cokali daya akan audugar sannan
tayi kunzugu da audugar har tsawon awa 2,
intaji warin tafar nuwar abakinta, zatasamu
ciki lokacine baiyiba kokuma matsalar daga
mijinne inkuma batajiba to sai dai allah
yasawake, amma ana maimaitawa har sau
uku domin kara tabbatarwa.. YAWAN
LALACEWAR CIKI KO YAWAN BARI; asamu
kwan agwagwa asoya da man tafarnuwa
abaiwa matar taci sau 2 arana kwana 7.
TSAWON GASHI DA HANASHI KAKKARYEWA;
Asamu man kwakwa ahada da man zaitun da
man tafarnuwa arinka shafawa akai, amma
man tafarnuwa 50% za,asa sauran kuma
100&... Allah yasa mudace...
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA (2)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA
Gaeme da matarda bata taba haihuwaba
idan tanaso tagane zata iyasamun ciki? Ko
a,a? To sai tasamuwa mai dumi da sabulu
tawanke gabanta sosai sannan tasamu
auduga maikyau sannan tazuba man
tafarnuwa cokali daya akan audugar sannan
tayi kunzugu da audugar har tsawon awa 2,
intaji warin tafar nuwar abakinta, zatasamu
ciki lokacine baiyiba kokuma matsalar daga
mijinne inkuma batajiba to sai dai allah
yasawake, amma ana maimaitawa har sau
uku domin kara tabbatarwa.. YAWAN
LALACEWAR CIKI KO YAWAN BARI; asamu
kwan agwagwa asoya da man tafarnuwa
abaiwa matar taci sau 2 arana kwana 7.
TSAWON GASHI DA HANASHI KAKKARYEWA;
Asamu man kwakwa ahada da man zaitun da
man tafarnuwa arinka shafawa akai, amma
man tafarnuwa 50% za,asa sauran kuma
100&... Allah yasa mudace...
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA (1)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA
Idan mace tana bukatar maniyinta yakaru,
sai tasami madarar shanu kofi 1 tazuba man
tafarnuwa karamin cokali 3 tasha sau 2
arana zata samu karin ni,ima nantake
tabaiwa megida mamaki. MATAR DA TAKESO
GABANTA YA MATSE; tasami wani turare
maisuna (misk al-gazali) daya bisa hudu na
karamin cokali ahada da man tafarnuwa
karamin cokali atsoma auduga tasa
agabanta tayi kunzugu ayihaka kwana 4 ko
5, zatakoma kamar budurwa...@{ amma aji
tsoron allah}..
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA (1)
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA
Idan mace tana bukatar maniyinta yakaru,
sai tasami madarar shanu kofi 1 tazuba man
tafarnuwa karamin cokali 3 tasha sau 2
arana zata samu karin ni,ima nantake
tabaiwa megida mamaki. MATAR DA TAKESO
GABANTA YA MATSE; tasami wani turare
maisuna (misk al-gazali) daya bisa hudu na
karamin cokali ahada da man tafarnuwa
karamin cokali atsoma auduga tasa
agabanta tayi kunzugu ayihaka kwana 4 ko
5, zatakoma kamar budurwa...@{ amma aji
tsoron allah}..
ZAITUN DA AMFANINSA
ZAITUN DA AMFANINSA
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
ZAITUN DA AMFANINSA
🌿🌿🌿ZAITUN 🌿
Hakika zaitun yana daga cikin itatuwa masu
daraja domin allah s. w. t yayi rantsuwa da
zaitun acikin al-qurani maigirma 📖
1- GAME DA MAI FAMA DA KARANCIN JINI
AJIKINSA
sai yasamu yayan zaitun arika cin guda 6
arena.
2- GAME DA MAI FAMA DA BASUR
asamu zaitun ahada da sassaken danya
arika sha anono ko kunu ko ma aruwa
3- GAME DA CHIWON MARA NA MATA
Asamu man zaitun ahada da ruwan tsamiya
arika sha za, asamu sauki insha allah.
4- GAME DA SANYIN KASHI
Asamu man zaitun ahada da man
habbatussauda arika sha ana shafawa
awajen da yake ciwon.
5- GAME DA GYARAN FATA TAYI LAUSHI DA
KYAU
Arika wanka da ruwan dumi sannan in an fito
ashafe jiki da man zaitun ✅✅✅